Jaruma Nafisa Abdullahi ta cikin shirin, LABARINA, ta sami daukaka na zama jakadiyar kamfanin Pepsi Naija
Jaruma Nafisa Abdullahi ta cikin shirin, LABARINA, ta sami daukaka na zama jakadiyar kamfanin Pepsi Naija

Ficacciyar jarumar kannywood Nafisa Abdullahi wacce take sharafin ta a cikin shirin nan mai dogon zango, LABARINA, wanda a cikin shirin ake mata lakabi da Sumayya, a wannan lokacin da suke ciki ta zama jakadiyar kamfanin Pepsi Naija.
Kamar yadda kuka sani jaruma Nafisa Abdullahi tana daya daga cikin shahararrun jaruman masana’antar kannywood wanda suke taka leda, wanda jaruman sun dauki lambobin yabo da dama sabida nuna kwarewar su a shirin fina-finan da suke fitowa.
Jaruma Nafisa Abdullahi ta bayyanawa cewa: Tana son bayyanawa al’ummar duniya a wannan lokacin ta sami wani yarjejeniya mai ban mamaki na samin zama jakadiyar Pepsi Naija.
“Hey instafam, just wanna let y’all know that I just signed an amazing deal with @pepsi_naija and I’m really excited about this one! Say hello to the newest “PEPSI AMBASSADOR “…..
#pepsiambassador .
#Pepsi”
Ga hotunan jaruma Nafisa Abdullahi nan domin ku kalla, inda zaku ganta a wajan Kamfanin Pepsi tare da wani mutumi suna zaune, kamar ma tana sanya hannu na yarjejeniyar karbar jakadancin.
Ga hotunan a kasa.