LABARINA SEASON 4 EPISODE 4
LABARINA SEASON 4 EPISODE 4

Shirin Labarin shaharran shiri ne wanda ya sami jagorantar manya-manyan jaruman masana’antar kannywood, wanda dama jaruman sunyi fice masana’antar.
Wadannan jaruman ba wasu boyayyu bane dukkan wada ya kasan yana kallon shirin fina-finan hausa to tabbas zai iya sanin wadannan jaruman.
Jaruman da suka jagoranci wannan shirin na Labarina sun hada da, Nuhu Abdullahi, Nafisa Abdullahi, Maryam Wazeery, Teema yola, Rabiu Rikadawa, Naziru sarkin waka, Abdallah amdaz da dai sauran su.
Wannan shirin na Labarina shine zango na Hudu 4 wanda a wancan satin aka kare a zango na uku 3, shirin ya samu ficaccun jarumai wanda suke bada labari da tsarawa da rubutawa sannan kuma da bada umarni.
A cikin shirin na Labarin ana kafta cakwakiya tsakanin Presido da Mahmud sannan da Lukman, inda wannan cakwakiyar tasu take burge ‘yan kallo.
Kalli shirin LABARINA SEASON 4 EPISODE 4.