Masha Allah: Sulaiman Isah wanda ya auri Baturiya ya wallafa hotunan su tare yana yiwa al’umma barka da juma’a

Masha Allah: Sulaiman Isah wanda ya auri Baturiya ya wallafa hotunan su tare yana yiwa al'umma barka da juma'a

Kamar yadda kuka sani a duk ranar juma’a al’umma da yawa suna wallafa hotunan su a kafafan sada zumunta domin su yiwa al’ummar musulmai barka da juma’a.

Kamar dai yadda kukaji labarin wani matashi mai suna Sulaiman Isah dan garin Panshekara ya auri wata baturiya wanda shekarunta ya dara nasa nesa ba kusa ba.

Sai kuma a yau ranar juma’a 29 ga watan Oktoba Sulaiman ta wallafa hotunan su tare da Amaryar tasa Baturiya, inda sukayi shiga mai kyau irin ta addinin musulinci.

Sulaiman yayiwa al’ummar musulmai barka da wannan babbar rana ta juma’a, inda suka bayyana a cikin wata shiga data dauki hankulan jama’a sabida kyawun da sukayi a cikin shigar shi da Amaryar tasa Baturiya.

A cikin ‘yan kwanakin nan jama’a da dama sun yiwa Sulaiman fatan alkairi, inda suke rayuwar su ta jin dadi shi da Amaryar tasa a kasar Amurka.

Ga hotunan nasu a kasa domin ku kalla.

Karanta wannan labarin.

Furucin da jarumar Nollywood Halima Abubakar tayi akan yawan jaruman fina-finan kasar Nageriya jama’a sun tofa albarkacin bakin su

Karanta wannan labarin.

Rundinar sojojin Nigeria tayi nasarar kashe wasu mayakan Boko Haram Samada mutane 35 daga Ciki harda wani saban Shugaban kungiyar (ISWAP) mai suna malam bako.

Karanta wannan labarin.

Innalilahi wa Inna ilaihir rajiun ansami hasarin mota da daliban makarantar kwallejin sa’adatu Rimi Wanda mutane biyar 5 suka Rasa ransu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button