Tirkashi Saratu Daso Tana Shan Zagi Da Tsinuwa Akan Bidiyoyin Da Takeyi Wadanda Basu Dace Ba
Tirkashi Saratu Daso Tana Shan Zagi Da Tsinuwa Akan Bidiyoyin Da Takeyi Wadanda Basu Dace Ba

Fitacciyar Jarumar Film din Hausa Kuma Babba A Masana’antar Wato Saratu Daso Tayi Bidiyoyin Dasuka Janyo Mata Cece-kuce A Shafinta Na TikTok.
A Wata Gajeriyar Bidiyo Da Wata Budurwa Ta Wallafa A Shafinta Na Tiktok Munga Yadda Take Yin Alla-wadai Da Abubuwan Da Saratu Dason Takeyi A Shafinta Na TikTok.
Budurwar Wanda Jaruma Ce A Masana’antar Tafito Tana Korafi Akan Cewa Yakamata Ayiwa Saratu Daso Magana, Data Daina irin Wadannan Abubuwan Domin Ba Birge Mutane Takeyi Ba, Sai Dai Ma Janyowa Kai Magan Da Kuma Zubar Da Mutunchi.
Duk Da Dai Kowa Yasan Jaruma Saratu Daso A Harkar Film Da Kuma Role Din Da Take Takawa A Matsayin Masifaffiyar Mace Ko Muguwar Uwa, Amma Hakan Ba Shiyake Nuna A Gaske Haka Take Ba, Sannan Kuma Wani Lokaci Mutane Sunayin Duba Da Wani Abu Duk Macen Da Akace Zata Fito Acikin Film To Dan Tayi Wani Abu A Shafin Tiktok Ma Na Rawa Ko Abun Da Bai Dace Ba Indai Bai Fitar Da Tsiraichi Ba Wasu Suna Ganin Hakan Ba Komai Bane.
Amma dai Ita Wannan Budurwar Wanda Zamu Nuna Muku Bidiyonta A Kasan Wannan Rubutu Zaku Ga Korafinta Akan Wata Bidiyo Da Saratu Daso Tayi, Wanda A Fahimtar Budurwar Ta Bayyana Rashin Jin Dadi Game Da Hakan Kuma Zai Iya Janyowa Masana’antae Zagi Da Tsinuwa Ga Bidiyon Dai Sai Ku Kalll.
https://www.instagram.com/tv/CVllr1hIysD/?utm_medium=copy_link
Shin Kuna Ganin Korafin Nan Da Wannnan Jarumar Tayi Zai Iya Kawowa Chanji Ga Sauran Mata Da Kuma manyan Mutane A Masana’antar? Domin Gujewa Zagi Ko Tsinuwa Daga Bakin Mutane?
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Ma Tsokaci Akan Wannan Al’amari Na shawarar Da Wannan Budurwa Ta Kawo Game Da Jaruma Saratu Daso.
Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Ficacciyar mawakiyar kannywood Ummi Kano mai daraja ta bayyana dalilin da yasa suka rabu da mijinta
Ku Karanta Wannan Labarin:
Ku karanta Wannan Labarin:
Yanzu Hamisu Breaker Ya Bayyana Wanda Ya Kashe Auren Momi Gombe Sannan Ta Shigo Kannywood