Video: Gamayyar mawakan kannywood yadda suka rerawa Aminu Waziri Tambuwal wakar shugaban kasa wanda za’ayi a zaben gaba 2023

Video: Gamayyar mawakan kannywood yadda suka rerawa Aminu Waziri Tambuwal wakar shugaban kasa wanda za'ayi a zaben gaba 2023

Ina ma’abota sauraran wakokin hausa wanda shahararrun mawakan kannywood suke rerawa, kama daga wakokin biki dana siyasa da dai sauran su.

A yau kuma mun kawo muku wata sabuwar waka wanda manya-manya mawakan sukayi gamanya wajan rera ta, inda suka fitar da wakan a dulkule.

Wannan sabuwar wakar da suka rera sun yiwa Aminu Waziri Tambuwal ne a matsayin dan takarar shugaba kasa a karkashin jam’iyyar (PDP), wanda za’ayi zaben shekara mai zuwa 2023.

Cikin gamayyar mawakan da suka rera wannan waka sun hada da, Ali jita, Misbahu M Ahmad, Sani Musa Danja, Yakubu Muhammad ft tijjanin gwandu, Mustapha Badamasi Nabraska, Hannah S Usman, da dai sauran jaruman da suka bayyana a cikin wannan wakar.

Ga bidiyon wakar nan domin ku kalla.

Karanta wannan labarin.

Tirkashi Saratu Daso Tana Shan Zagi Da Tsinuwa Akan Bidiyoyin Da Takeyi Wadanda Basu Dace Ba

Karanta wannan labarin.

Ficacciyar mawakiyar kannywood Ummi Kano mai daraja ta bayyana dalilin da yasa suka rabu da mijinta

Karanta wannan labarin.

Yanzu-Yanzu: Rikici ya barke a tsakanin jaruman shirin Izzar so Fatima Hamza P.A da Aisha Najamu da Nana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button