Yadda Sojoji Suka Hallaka Kasurgumin Dan Arewa Biafra Da Cafke Daya
Yadda Sojoji Suka Hallaka Kasurgumin Dan Arewa Biafra Da Cafke Daya

Dakarun Dake Gudanar Da Atisayen GOLDEN DAWN Sun Sami Nasarar Hallaka Wani Kasurgumin Dan Kungiyar ‘Yan Awaren Biafra Bayan Ya Kai Hari A Sansanin Rundunar Dake Amaekpu Da Ke Karamar Hukumar Ohafia A Jihar Abia Ranar Alhamis Da Ta Gabata
Rudunar Ta Bayyana Wannan Nasarar Da Ta Samu Ne Cikin Sanarwar Manema Labarai Da Ta Fitar Ran Alhamis Mai Dauke Da Sa Hannun Birgediya Janar Onyema Nwachukwu Wanda Shine Direktan Hulda Da Jama’a Na Rudunar Sojojin Nijeriya
A Cewar Rudunar .”Maharan Wadanda Ke Dauke Da Makamai A Cikin Motoci Sun Bude Wuta Kan Sansanin Dakarun, Inda Suka Fuskanci Turiya Aka Kuma Murkushe Daya Daga Cikin Su ,Bayan Sauran Maharan Sun Tsere , Dakarun Su Kwato Bindiga Kirar Harba Ruga
Bayan Yan Ta’addan Sun Tsere A Sakamakon Shan Kashi Ne ,Dakarun Sansanin Ohaozara Da Ke Jihar Ebonyi Suka Cafke Su A Eda , Inda Suka Kwace Motocci Uku Da Kame Dan Bindiga Daya.
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Karamin Yaro Mai Tsantsar Saurin Fahimta Da Ganewa Da Yayi Fice A Duniya
Bidiyan Bikin Rahma Dantata Da Sheikh Ahmed/Zaman Bautar Kasa Ne Yayi Sillar Aurenmu
Shin Masu Karatu Bayan Kun Karanta Wannan Labarin Mai Zaku Iya Fada Zaku Iya Tura Mana Da Sako A Sahen Mu Na Tsokaci.