Bashi Yayiwa Wani Mutum Yawa Har Yayi Sanadiyyar Fadowa Daga Saman Bane Ya Kashe Kansa
Bashi Yayiwa Wani Mutum Yawa Har Yayi Sanadiyyar Fadowa Daga Saman Bane Ya Kashe Kansa

Wani Al’amari Mai Ban Tausayi Da Haushi Shine Ta Yadda Bashi Yayiwa Wani Mutum Katutu Har Ya Tuzura Zuciyar Ta Hasala Wajen Yanke Sharawa Ya Kashe Kansa Da Kansa Ko Ya Huta
Kamar Yadda Muka Sami Labarin Daga Shafin Daily News Hausa Sun Wallafa Maganar Ne Kamar Haka “Wannan Mutumin Da Kuke Gani Bashine Yayi Mishi Yawa Sai Ya Yanke Shawarar Ya Kashe Kansa”
Ya Hau Bane Mai Hawa 5 Ya Fado Sai Gashi Saman BNW Yayi Ratsa- Ratsa Da Motar
Abun Mamaki Shudai Wannan Mutumin Bai Mutuba Saidai Anyi Rashin Sa’a Ya Samu Targade Sai Gurjewar Da Yayi A Gwiwar Hanunsa
Yanzu Haka Mai Motar Na Jiransa Ya Gyara Masa Motarsa
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Kaitsaye Bazamukira ‘yanfashin Daji da ‘Yanta ‘adda ba saboda Menene ma a’nar Taddancin?
Yadda Sojoji Suka Hallaka Kasurgumin Dan Arewa Biafra Da Cafke Daya
Shin Masu Karatu Bayan Kun Kammala Karantawa Wane Sharawa Zaku Bawa Wannan Mutumin Zaku Iya Turo Mana Sako A Sahen Mu Na Tsokaci.