Hukumar kula da ruwashan da tsaftar muhalli ta (RUWASA) ta Jihar jigawa na iyabakin koƙarin dangani ta samu tsaftar muhalli aduk fadin jihar.
Hukumar kula da ruwashan da tsaftar muhalli ta (RUWASA) ta Jihar jigawa na iyabakin koƙarin dangani ta samu tsaftar muhalli aduk fadin jihar.

Hukumar kula da ruwashan da tsaftar muhalli ta (RUWASA) ta Jihar jigawa na iyabakin koƙarin dangani ta samu tsaftar muhalli aduk fadin jihar.
Daya daga cin manema labaranmu yasamu nasarar bin wanan rahotan akaramar hukumar Maigatari Wanda yasamu cikyakkyan bayani daga Daya daga Cikin Wakilan wanan aiki na hukumar RUWASA.
To jama’a Kamar yadda mukasani tsafta na Daya daga Cikin Cikin addini Wanda kowa yasani cewa saida tsafta mukanyi duk ibadarmu ta karbi inkwa ba tsafta to kaga basallama a matsayinmu na musulmai.
Hakika wannan hukumar ta RUWASA dake Jihar jigawa karkashin jagoranci ahaji lamara engineer Suna iyabakin kokarinsu Dan tabbatar da tsaftar a Jihar jigawa.
Kamar yadda maigirma gwamnan Jihar jigawa alhaji Badaru Abubakar ya zabi wasu Kananan hukumomin a Jihar Wanda kananan hukumomin sun hada da
- GUMEL
- KAZAURE
- BABURA
- MAIGATARI
Wannan kananan hukumomin Guda hudu maigirma Alhaji Badaru Abubakar yasa Wata gasa tsakanin kananun hukumomin hudu Dan tabbatar da Wanda tafi tsafta.
Kazalika mu da muke karamar hukumar Mai gatari mun Sami nasara sosai na tabbatar da wannan tsafta kamr yadda akabukata.
Munshiga kauyika da Dama Dan Kuma alhamdulilla mutanan kauye sunji dadin wannan Al amari saboda kula da lafir kasune.
Acikin jawaban da muka misu Akwai tonan shadda Wanda kowa yasani cewar yin Kashi a bayan gida shike kawomana dukkanin cututtukan Dake daminmu.
In kashiga kauye da Dama zaka Sami duk girman gari da kyar zakasami Mai shadda biyar acikin gidansa Wanda wannan sune abubuwan da suke kawomana irinsu cutar kwalar,a Mai da gudawa da daisauransu.
To alhamdulilla wanan yanki na karamar hukumar Maigatari sunbada hadinkai abubuwa Suna tafiya yadda yakamata.
Gawani gajeran video Nan Sai kukalla.
One Comment