Jam’iyyar adawa na gudanar da zaban shgaban jam’iyya a Abuja Wanda Alhaji Atiku Abubakar ya.

Jam'iyyar adawa na gudanar da zaban shgaban jam'iyya a Abuja Wanda Alhaji Atiku Abubakar ya.

To jama’a yaunefa ake tirkatirkar zaban shugabancin jam’iyyar adawa ta PDP a Nigeria.

To jama’a Kamar yadda kuka sani a Nigeria Muna da jam’iyyar siyasa kala kala Wanda a yanzu jam’iyyar APC ce kemullki a kasar.

Haka zalika Akwai jam’iyyar adawa ta PDP wacce aka Kara da ita a shekara ta dubiyu da shatara 2019.

Wannan jam’iyyar adawa ta PDP a yau asabar take gudanar da zabanta na Cikin gida Wanda ake yinsa akowace jam’iyya.

Zabene Wanda ake gudanarwa Dan tabbar da manyan shuwa gabannin jam’iyya a halin yanzu maigirma tantakara Shugaban kasa Wanda yashakasa ya kada kuri arsa tazaban Shugaban jam’iyya.

Kamar yadda kusani cewa wannan jam’iyyar adawar magudanar da zabanta a yau daku gone lahadi acikin birnin Abuja.

Hakika filing taron yadauki jama’a kamar yadda ba a Yi zatoba zanso nanuna muku irin mutanan da wannan filing taron yasamar don ganewa idanku.

 

 

Wannan sune kadan daga Cikin mutane da wannan taro na zaban shugabancin jam’iyyar adawa ta PDP.

To jama’a zamuso mukarbi a kan wannan lamarin na siyasar gida Domin Jin tabakinku zamuso kubiyomu tasahinmu na tsokaci Domin Jin tabakin ku.

KU KARANTA WANNAN:

Hukumar kula da ruwashan da tsaftar muhalli ta (RUWASA) ta Jihar jigawa na iyabakin koƙarin dangani ta samu tsaftar muhalli aduk fadin jihar.

Kaitsaye Bazamukira ‘yanfashin Daji da ‘Yanta ‘adda ba saboda Menene ma a’nar Taddancin?

 

Bidiyan Dinnar Da Ado Gwanja Ya Halirta Ake Kari Da Dollar Amurka (Kudaden Kasar Waje)

 

Tofah Naziru Sarkin Waka Ya Saki Wakar Da Take Saka Yam Mata Girgiza Kwankwaso

To jama’a kada Kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button