Trending

Kalli Bidiyon Wata Budurwa Data Zazzagi Malaman Addini Tare Da Cewa Suna Aikata Zinah Subahanallahi

Bayyanar Bidiyon Wata Budurwa Data Zazzagi Malaman Addini Da Kuma Zarginsu Da Aikata Zinah Subahanallahi

A Wata Gajeriyar Bidiyo Da Shafin Nishadi Zallah Suka Wallafa Na Wa’azin Malam Dr Abdullahi Gadon Kaya Yadda Yakeyin Bayani Akan Auren Mata Mazinata.

Acikin Bidiyon Munga Malamin Yana Bawa mutane Shawara Akan Matan Da Zasu Aura Ko Idan Sun Tashi Aure Ga Abunda Yakamata Suyi.

Cikin bayaninsa Yana Cewa Idan Zaka Auri Mace Dakaji Mutane Sunayi Mata Zargin Mazinaciyace Ko Antaba Zinah Da Ita, Yakamata Ka Fara Bayyana Mata Cewa Sai Tayi Jini sannan Za’a Daura Aure.

Sannan Yace Zaka Iya Fadawa Iyayenta Tunda Aurenta Zakayi, Abarta Tayi Jini Idan Ta Gama Sai A Daura Aure Babu Zancen Kunya Ko Kuma Wani Abu, Saboda Kada Azo A Samu Matsala.

Bayan Bullar Wannan Bidiyon Wa’azin Na Malamin Sai Wata Budurwa Mai Suna Fauziyya Muhammad Wanda Ake Kiranta Da Feezy234 A Shafin TikTok Tayi Wani Tsokaci Ga Wannan Magana Tasa Tare Da Yin Zagi Da bakaken kalamai Ga Malamai Baki Daya.

Zamu Nuna Muku Bidiyon A Karshen Wannan Rubutu, Bayan Wallafar Wannan Bidiyo Nata Na Zagin Malamai Gaba Daya Sai Mutane Da Dama Sukayi Ta Zaginta Tare Da La’antarta Akan Wannan Kalami Nata, Sannan Daga Baya Budurwar Ta Goge Bidiyon Kuma Ta Nemi Afuwa A Wajen Mutane.

Amma Acikin Bidiyon Nata Na Neman Afuwa Ta Bayyana Cewa Anyiwa Kalamanta Mummunar Fahimta Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Bakinta.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashemu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Gaskiyar Magana Akan Film Din Batsa Da Jarumar Kannywood Tayi Zainab Indomie

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yadda Sojoji Suka Hallaka Kasurgumin Dan Arewa Biafra Da Cafke Daya

Ku Karanta Wannan Labarin:

Masha Allah: Sulaiman Isah wanda ya auri Baturiya ya wallafa hotunan su tare yana yiwa al’umma barka da juma’a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button