Kalli yadda Adama matar kamaye ta shirin Dadin kowa take shakatawa a bakin ruwa sabida jin dadi

Kalli yadda Adama matar kamaye ta shirin Dadin kowa take shakatawa a bakin ruwa sabida jin dadi

Rai dangin goro inji hausawa, Adama  matar kamaye suma sunje yawon shakatawa domin su more rayuwar su.

To itama dai hajiya Adama matar kamaye a cikin shirin dadin kowa mai dogon zango na tashar Arewa24, tace baza’a barta a baya ba wajan shakatawa dajin dadin rayuwa ba.

Duk masu kallon shirin Dadin kowa sun san yadda rayuwar Adama take a cikin shirin, amma sai dai rayuwar fim daban ta gaske ma daban domin hakan ba yana nuna da gaske ma haka take shan wahala ba.

Bari kuma yanzu kuga wannan faifai bidiyon na hajiya Adama matar kamaye a bakin ruwa wajan shakatawa kamar yadda muka sami wannan bidiyon a tashar Kundin shahara dake kan manhajar Youtube.

Ga bidiyon nan sai ku kalla kai tsaye.

Karanta wannan labarin.

Tofah Naziru Sarkin Waka Ya Saki Wakar Da Take Saka Yam Mata Girgiza Kwankwaso

Karanta wannan labarin.

Bidiyan Dinnar Da Ado Gwanja Ya Halirta Ake Kari Da Dollar Amurka (Kudaden Kasar Waje)

Karanta wannan labarin.

An kama matashin daya sace wayoyin karuwansa guda 2 bayan ya kaisu otel domin yayi lalata dasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button