SANDA SEASON 1 EPISODE 6 with english subtile 2021

SANDA SEASON 1 EPISODE 6 with english subtile 2021

Kamar yadda kuka sani sabon shirin da aka fitar a yanzu mai suna, SANDA, wanda ake harka shi a tashar Youtube mai suna, DADDY SHIKIMA, shirin yazo da salo daban-daban.

Ficaccan jarumin kannywood wanda bai jima da fitowa a shirin fina-finan kannywood ba, wanda a yazu ana haskaka shirin fim din, LABARINA, da shi sannan kuma yana bayyana a shirin, Farin wata sha kallo, wanda jarumi Adam a zango yake jagorantar shirin.

Jama’a da dama sun san wannan ficaccan jarumin na kannywood wanda ake kiran sa da, Abale, amma sunan sa na ainashi shine, DADDY SHIKIMA.

Jarumi Abale shine wanda yake jagorantar wannan sabon shirin na, SANDA, wanda ba’a jima da soma shirin ba.

Ga duk wanda yake kallon wannan shirin na SANDA yasan cewa a wancan satin da yawuce an tsaya a season 1 episode 5, wanda a yau kuma zasu haska muku season 1 episode 6.

Kalli shirin SANDA SEASON 1 EPISODE 6.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button