A Cikin Jihar kaduna duk da an datse layikan waya a wani yankin Yan Bindiga sun sace mutane Tara 9 sannan sun bukaci kudin fansa har naira miliyan hamsin 50m.
A Cikin Jihar kaduna duk da an datse layikan waya a wani yankin Yan Bindiga sun sace mutane Tara 9 sannan sun buka I kudin fansa har naira miliyan hamsin 50m.

Wasu miyagu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun sace mutum tara daga kauyen Dangilmi wanda ke karkashin karamar hukumar Kachia da ke jihar Kaduna.
Muntattaro rahotan cewa, lamarin ya faru wurin karfe biyar zuwa shida 5:40 to 6:00
kusada makarantar wuri da ke da nisan mita dari biyar daga makarantan Bethel da aka sace dalibai 121 a ranar 5 ga watan Yuli.
An tattaro cewa, wannan satar mutanen ta biyo bayan ne duk da datse layikan sadarwa a yanki da sassan jihar wan da min leko daga shafin Daily Trust Wanda ta wallafa.
An sace su kusa da jakaranda kuma ‘yan bindigan na bukatar miliyan hamsin.
Sun kira jiya Juma’a kuma na samu kira daga ‘yan kauyen da kuma shugabansu.
Na sanar da su abinda za mu iya yi a wannan halin.
Toha yau Asabar, dole ta sa na kira shugabannin majami’u da hukumar makarantar kan cewa kada su sake zuwa ko farfajiyar makarantar a yanzu.
Wannan matakin mun dauka ne saboda kada mu zama tamkar sakarkaru idan suka sake zuwa sukasace wasu yace to kaga za su daga mana hankali ta wani gefanma.
To jama’a zamuso mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin na satar daliban makarantar Domin jintabakinku zaku iya biyomu kaitsaye ta sahinmu na tsokaci.
KU KARANTA WANNAN:
Rundinar yansanda Jihar zamfara tafito ta karyata mutanan da suka yada wani jita-jita.
Jam’iyyar adawa na gudanar da zaban shgaban jam’iyya a Abuja Wanda Alhaji Atiku Abubakar ya.
Bayan Rashin Lafiyar Maryam Yahaya Yanzu Wani Bidiyonta Ya Sake Bulla Mai Ban Mamaki
Ashe wannan dalilin ne yasa Gwamnatin Buhari bata bayyana ‘yan bindiga a matsayin ‘yan ta’adda ba
Kada ku manta ku Danna mana Alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.