Trending

An Gayyachi Umar M Shareef Wajen Tsokanar Yan Boko Haram Kalli Bidiyon

Tirkashi An Gayyachi Umar M Shareef Wajen Tsokanar Yan Boko Haram A Yanzu

A Wani Sabon Salo Da Ali Artwork Jarumin Barkwanchi Ya Fitar A Kwanakinnan Yadda Yake Nuna Rashin Goyon Bayansa Ga Kungiyar Boko Haram Duba Da Yadda Suke Takurawa Al’ummah Da Cin Zarafi Wanda Bashi Da Dalili.

A Yan Kwanakinnan Ne Jarumin Barkwanchi Ali Artwork Yake Wallafa Gajerun Bidiyonsa Tare da Nuna Rashin Goyon Bayansa Akan Abunda ‘Yan Boko Haram Sukeyi.

To Sai Dai Abunda Zai Baka Mamaki Anan Shine Jarumin Ya Mayar Da Abun Kamar Raha Ko Abun Nishadi Duba Da Yadda Yake Daukan Bidiyon Yana Dariya Tare Da Neman Shawara A Wajen Mutane Akan Haka.

Jarumin Ya Wallafa Wata Bidiyonsa Ta Farko Yadda Abokan Aikinsa Suka Ki Yarda Da Nuna Rashin Goyon Bayansu Akan Abunda ‘Yan Boko Haram Sukeyi.

A Yau Kuma Munga Jarumin Ya Wallafa Wani Budiyo A Shafinnasa Game Da Hakan Yadda Muka Ga Jarumi Kuma Mawaki A Masana’antar Kannywood Wato Umar m Shareef Tare Da Jarumin Ali Artwork.

Yadda Ali Artwork Yake Tambayarsa Game Da Abunda ‘Yan Boko Haram Sukeyi Ga Bidiyon Dai Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Bakinsa.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Al’amari, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Asirin Wasu Samari Ya Tonu Yadda Suka Sace Wata Budurwa Suke Lalata Da Ita Tsawon Sati Biyu

Ku Karanta Wannan Labarin:

Tirkashi Shigar Adam A Zango Kurkuku Shine Ya Bata Masa Suna A Duniya

Ku Karanta Wannan Labarin:

Bayan Rashin Lafiyar Maryam Yahaya Yanzu Wani Bidiyonta Ya Sake Bulla Mai Ban Mamaki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button