Asirin Wasu Samari Ya Tonu Yadda Suka Sace Wata Budurwa Suke Lalata Da Ita Tsawon Sati Biyu
Asirin Wasu Samari Ya Tonu Yadda Suka Sace Wata Budurwa Suke Lalata Da Ita Tsawon Sati Biyu

A Wata Bidiyo Da Mukaci Kaeo Da Ita A Shafin Rigar ‘Yanchi Na YouTube Kungiyar Datake Kula Da Wadanda Aka Zalunta Ko Aka Cinyewa Hakki Walau Maraya Ko Marar Halin Da Zai Karba.
Acikin Bidiyon Munga Yadda Wata Budurwa Take Bayar Da Labarin Wasu Samarin Suka Saceta Tare Da Kaita Wani Gida Sukayi Mata Aski Sannan Suke Lalata Da Ita Kullum Sai Data Dauki Kwana Goma Sha Biyu A Haka.
A Lokacin Da Ake Tambayarta Ta Bayyana Cewa Basa Bata Abinchi Kuma Kullum Sunayin Lalata Da Ita Idan Yau Wani Yayi Sai Gobe Wani Yayi Su Biyune Samarin.
Sannan Ta Bayyana Yadda Akayi Ta Kubuta, Akwai Lokacin Data Cika Kwana Goma Sha Biyu A Wajen Sai Taji Suna Hirar Cewa Ankama Wani Abokinsu Wanda Suke Wannan Harkar Tare, Nan Take Suka Yanke Shawarae Barin Garin, Wani Daga Cikin Samarin Ya Bayyana Inda Zai Nufa Idan Ya Tashi Saboda Kada Asirinsa Ya Tonu.
Ga Bidiyon Dai Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Bakin Budurwar.
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Mummunan Al’amari Daya Faru Ga Wannan Budurwar, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Tirkashi Shigar Adam A Zango Kurkuku Shine Ya Bata Masa Suna A Duniya
Ku Karanta Wannan Labarin:
Bayan Rashin Lafiyar Maryam Yahaya Yanzu Wani Bidiyonta Ya Sake Bulla Mai Ban Mamaki
Ku Karanta Wannan Labarin:
Bayan Zargin Asirin Da Akayiwa Maryam Yahaya Yanzu Wani Bidiyo Ya Bulla Nata