Bayan Rashin Lafiyar Maryam Yahaya Yanzu Wani Bidiyonta Ya Sake Bulla Mai Ban Mamaki
Bayan Rashin Lafiyar Maryam Yahaya Yanzu Wani Bidiyonta Ya Sake Bulla Mai Ban Mamaki

Fitacciyar Jarumar Film Din Hausa Wato Maryam Yahaya Wanda Tayi Shurarta A Duniya Fina-finan Hausa Acikin Masana’antar Kannywood Ta Saki Wata Sabuwar Bidiyo Bayan Tashinta Daga Rashin Lafiya.
Jarumar Wanda A Kwanakin Baya Aka Tattauna Batu Akan Rashin Lafiyartata Da Ake Tunanin Asiri Akayi Mata Duba Da Daukan Lokutan Da Tayi A Kwance Tana Fama Da Jinyar Da Ba’asantaba.
Amma Daga Karshe Jarumar Da Iyayenta Sun Fitar Da Mutane Daga Cikin Zargi Da Kuma Kawar Da Jita-jita Biyo Bayan Wata Gajeriyar Hira Da ‘Yan Jarida Sukayi Da Ita Kamar Jaridar BBC Hausa Da Kuma Wakilan Mujallar Film.
Jarumar Da Mahaifanta Sun Bayyana Cewa Bawani Asiri Da Akayiwa Maryam Yahaya Sai Dai Kowanne Dan Adam Yana Da Tasa Kaddarar Ko Kuma Jarrabawa, Itama Allah Ne Ya Jarabce Ta Da Rashin Lafiya, Yadda Daga Karshe Har Bayyana Sunan Rashin Lafiyar Da Take Damunta Tayi Yadda Tace Malaria Ce Da Typhoid.
Bayan Wucewar Wannan Al’amari Sai Muka Ci Kado Da Wata Bidiyon Jarumar Cikin Nishadi Ita Da Abokoyarta.
Yanzu Aka Bayyana Silar Lalacewar Rayuwar Maryam Yahaya Ta Hanyar Asiri
A Yauma Munchi Karo Da Wata Sabuwa Bidiyon Jarumar Mai Abun Mamaki Duba Da Alamu Sun Nuna Cewa Ta Kusan Dawo Kamar Yadda Take A Can Baya, To Dama Ita Haka Rayuwa Take, Dole Ne Sai Am Jarabce Ka Akan Kowanne irin Al’amari Ga Bidiyon Sai Ku Kall.
https://www.instagram.com/reel/CVqz_5WI4_y/?utm_medium=copy_link
Sannan Zamu So mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannam Bidiyo Na Maryam Yahaya, Baya Da Haka Muna So Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Bayan Zargin Asirin Da Akayiwa Maryam Yahaya Yanzu Wani Bidiyo Ya Bulla Nata
Ku karanta Wannan Labarin:
Adam A Zango Ya Koka Kan Yadda Ake Zagin Masu Maulidin Manzon Allah S A W
Ku karanta Wannan Labarin: