Jama’a harsun Fara gajiya da irin rashin tsaro dasuke fama dashi a kasa Don haka wasu yankunan sukafara tunanin samarwa da kansu tsaro dankula da lafiyar iyalansu.
Jama'a harsun Fara gajiya da irin rashin tsaro dasuke fama dashi a kasa Don haka wasu yankunan sukafara tunanin samarwa da kansu tsaro dankula da lafiyar iyalansu.

Jama’a harsun Fara gajiya da irin rashin tsaro dasuke fama dashi a kasa Don haka wasu yankunan sukafara tunanin samarwa da kansu tsaro dankula da lafiyar iyalansu.
Kamar yada mukasani cewa Karamar Hukumar Toungo da ke jihar Adamawa na cikin irin wadannan yankuna inda kungiyar sintiri ta ‘yan banga ta mike tsaye domin kare yankin wanda a shekarun baya ya sha fama da matsalar garkuwa da mutane.
‘yanbangar na aikine bil haki da gaskiya daon ceto mutanaso dakuma Kare maratabar iyalansu Baki Daya.
Haka zalika yansintirin na iaya bakin kokarinsu Suna Kuma amfanin da mashina masu kada biyu wajan shiga kauyikan Dake tsakanin bodar Nigeria da kamaru inda daga wannan yankinne masu satar mutane ke shigowar don satar mutane.
Akalla matasa 300 ne ke cikin wannan kungiyar ta sintiri dake yunkurin kare garin Toungo daga barazanar barayin mutane.
Kungiyar ta samu goyan bayane a shekarun baya-bayannan sakamakon dauki dai-dai da aka rika yiwa masu abun hannu a karamar hukumar Toungo da kewaye.
Bayyana tattaunawa da mutanan dasuke yankin kwamandan na yansintirin yayi tafiya damu izuwa titin da zai kaimu kan iyakar Najeriya da Kamaru to amma da mukayi tafiya kamar ta minti goma sai muka ratse zuwa wani sansani inda ‘yan sintirin suka sauya tufafi dake jikinsu kuma sukayi shigar burtu domin badda kama, daga nan ne muka sake hawa Babura muka nufi daji.
Bayan tafiyar da bata wuce kilomita biyar ba sai kwamandan ‘yan sintirin Khalid Muhammad ya bada umarnin tsayawa a wani fili mai fadi wanda idan ka daga ido ka hangi gabansa babu abunda zaka gani sai daji mai duhun gaske.
Wanda a wannan dajine Wanda suke Dauke mutane sukuma yigarkuwa dasu suke buys saboda jejin na da duhun gaske kwarai da Aniya.
To jama’a zamuso mukarbi ra’ayoyinku akan wannan lamarin na Yan sintiri masu koƙarin Kare kansu domin Jin tabakinku zamuso ku biyomu kaitsaye ta sahinmu na tsokaci Domin Jin tabakin ku.
KU KARANTA WANNAN:
Jerin Sunayen Sabin Zababbun Shugabannin Jam’iyyar PDP Na Kasa
Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.