Jerin Sunayen Sabin Zababbun Shugabannin Jam’iyyar PDP Na Kasa
Jerin Sunayen Sabin Zababbun Shugabannin Jam'iyyar PDP Na Kasa

Kamar Yadda Kuka Sani A Jiya Abata 30-Octoba-2021 Ne Aka Gudanar Da Taron Fidda Sababbin A Shuwagabannin Jam’iyyar PDP A Karin Abuja Inda Aka Gudanar Da Taro Ba Tafin Hankuli Tare Da Jero Sunayen Shuwagabanin Kaamar Haka
Nationan Chairman -Iyorchia Ayu
Deputy National Chairman-Umar Damagum
Deputy National Cahirman (South ) – Taofek Arapaja
National Secretary – Samuel Anyanwu
National Treasurer – Ahmed Muhammed
National Organising Secretary- Umar Bature
National Financial Secretary – Daniel Woyegukuro
National Women’s Leader – Professor Stella Effah-Attote
National Youth Leader – Muahammed Suleiman
National Legal Adviser- Kamaldeen Ajibade
National Publicity Secretary- Debo Ologunagba
National Auditor – Okechuckwu Daniel
Deputy National Secretary – Setoji Kosheodo
Deputy National Treasurer – Ndubisi David
Deputy National Publicity Secretary – Ibrahim Abdullahi
Deputy National Organising Secretary – Ighoyota Amori
Deputy National Financial Secretary – Adamu Kamale
Deputy National Women’s Leader – Hajjara Wanka
Deputy National Youth Leader – Timothy Osadolor
Deputy National Legal Adviser – Okechukwu Osuoha
Wannan Sunayen Da Muka Zayyano Muku Sune Sunayen Mutanen Da Suka Zamu Sababbin Shuwagabannin Jam’iyyar PDP Ta Kasa
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Rundinar yansanda Jihar zamfara tafito ta karyata mutanan da suka yada wani jita-jita.
Jam’iyyar adawa na gudanar da zaban shgaban jam’iyya a Abuja Wanda Alhaji Atiku Abubakar ya.
Ashe wannan dalilin ne yasa Gwamnatin Buhari bata bayyana ‘yan bindiga a matsayin ‘yan ta’adda ba
Zamu So Karbe Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci Game Da Wannan Lamarin.