Kungiyar da take fafutuka da cinhanci a Nigeria ta sake Kai Karan Shugaban kasa Muhammad Buhari kotu akan bacewar sama da naira biliyan 881 a ma’aikatun gwamnati da hukumomi 367.
Kungiyar da take fafutuka da cinhanci a Nigeria ta sake Kai Karan Shugaban kasa Muhammad Buhari kotu akan bacewar sama da naira biliyan 881 a ma’aikatun gwamnati da hukumomi 367. Kungiyar da take fafutuka da cinhanci a Nigeria ta sake Kai Karan Shugaban kasa Muhammad Buhari kotu akan bacewar sama da naira biliyan 881 a ma’aikatun gwamnati da hukumomi 367.

Kai Karan shuga ban kasa kotu Basheke nuna alamun rashin nasaraba.
A hakikanin gaskiya kowa yasani cewa a kasarna tamu ta Nigeria bamu da aiki awannan Gwamnatin Sai cin bashi damuke fama dashi haka zalika a kwai hukumomin masu yawan gaske a kasar da maganganu kala kala akai.
Wanda Hakan Yasa Daya daga Cikin wasu kungiyoyin da suke fafutuka akan wannan cin bashin na kasar Nigeria ta yinkuro Dan Neman to wani kasafin kudin da akarasa acikin wannan kasa.
Wanda a hasa Shanta wannna kudin ya Isa yayiwa kasar abubuwa da dama wannan kungiyar bawata kungiyar have face.
Ƙungiyar SERAP mai fafutukar yaƙi da cin hanci a Najeriya ta sake kai ƙarar shugaba Buhari inda ta nemi kotu ta tilasta masabincikar zargin bacewar sama da naira biliyan 881 a ma’aikatun gwamnati da hukumomi 367.
SERAP ta ce ta shigar da ƙarar ne a babbar kotun Abuja kuma ta nemi a gano kuɗaɗen da suka salwanta tare da hukunta waɗanda aka samu da laifin salwantarsu.
Ta ce ta gano kuɗaɗen zai taimakawa gwamnati maimakon karɓo rance.
SERAP ta ce ta shigar da ƙarar ne bayan zarge-zargen da ke kunshe a cikin kashi na biyu na rahoton 2018 na babban akawun Najeriya da ya nuna cewa ma’aikatun gwamnati sun kashe sama da biliyan 880 ba tare da amincewa ba.
SERAP ta sha kai gwamnatin Najeriya ƙara kan batutuwa da dama amma har yanzu babu shari’a ɗaya da aka yanke.
To jama’a zamu so mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin na Kai Karan Shugaban kasa kotu bisa kotu ta tilastashi don Nemo inda kudin yashiga.
KU KARANTA WANNAN:
Tofa Ana garkuwa da mutane a Nigeria amma a Iran wasuna na garkuwa da shafikan batsa.
Sati Biyu Dayin Aure Amarya Ta Fara Korafi Mijinta Baya Gamsar Da Ita A Kwanciyar Jima’i
Mafi Yawanchin Hausawa Munafikaine Cewa Jarumar Kannywood Nafisat Abdullahi
Kyawawan Hotunan Amarya Zahrah Nasiru Ado Bayero Da Angonta Yusuf Buhari Tun Bayan Aurensu
Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.