Kyawawan Hotunan Amarya Zahrah Nasiru Ado Bayero Da Angonta Yusuf Buhari Tun Bayan Aurensu
Hotunan Amarya Zahrah Nasiru Ado Bayero Da Angonta Yusuf Buhari Tun Bayan Aurensu

Kamar Yadda Kuka Sani Tsawan Watanin Biyu Kenan Da Yin Auren Gimbiya Zahra Ado Bayero Da Angonta Yusuf Buhari
Saide Amarya Da Angon Sunyi Batan Damo Inda Ba’ajin Duriyarsu ,Inda A Yau Muka Sami Wasu Hotunan Ma’auratan Da Iyalansu Da Ya Kaita Hasu Kamar Haka
Muna Kara Yiwa Wayannan Ma’auratan Fatan Zaman Lafiya
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Tirkashi Shigar Adam A Zango Kurkuku Shine Ya Bata Masa Suna A Duniya
Bayan Rashin Lafiyar Maryam Yahaya Yanzu Wani Bidiyonta Ya Sake Bulla Mai Ban Mamaki
Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci Game Da Wayanan Hotunan Sannan Kuma Muna Da Bukatar Da Ku Dannan Alamar Kararrawaa Sanarwa In Wannam Ne Karonka Na Farko.