Mafi Yawanchin Hausawa Munafikaine Cewa Jarumar Kannywood Nafisat Abdullahi
Mafi Yawanchin Hausawa Munafikaine Cewa Jarumar Kannywood Nafisat Abdullahi

Kamar Yadda Kuka Sani Nafisat Abdullahi Fitacciyar Jarumar Kannywood Ce Wanda Ta Dauki Lambobin Yabo Da Dama, Sannan A Yanzu Itake Taka Muhimmiyar Rawa Acikin Shirin Film Labarina Mai Dogon Zango Wanda Take Amsa Suna Da Sumaiyya.
Jaruma Nafisat Abdullahi Ta Goyi Bayan Wani Matashi Da Yayi Tsokaci Akan Hausawa, A Yayin Data Wallafa Hoton Wata Jarumar india Mai Suna Difika.
Nafisat Abdullahi Ta Wallafa Hoton Difika A Shafinta Na Instagram Lokacin Da Take Murnar Zagayowar Ranar Haihuwarta, Amma Sai Dai Wani Abun Da Ya Dauki Hankula Shine, Hoton Data Wallafa Ya Nuna Tsiraichin Jarumar.
Bayan Ganin Wannan Hoto Sau Mutanenmu Hausawa Sukayi Ta Cece-kuce Akan Hoton Ganin Tare Da Cewa Bai Dace Ta Wallafa Hoton Da Zai Fitar Da Tsiraichin Wata Ba.
Sai Dai Acikin Masu Tsokacin Ansamu Wani Saurayi Daya Goyi Bayan Jarumar Tare Da Cewa; ku Hausawa Haka Kuke Dole Idan Mutum Zai Baku Nishadi Sai Yayi Wani Abu Na Jan Hankali, Matukar Akace Ba Zai Irin Haka Ba To Ai Bai Dace Abayar Da Nishadinba, Sannan Mafi Yawanchinku Hausawa Na Fuskanta Ku Munafukaine.
Bayan Wallafa Wanann Gajeren Tsokaci Da Matashin Yayi Na Goyan Bayan Jarumar Sai Nafisat Abdullahi Tayi Masa Martani Tare Dacewa Ai Hausawa Sune Asalin Munafukai Shafin Hausa Media Ne Ya Rawaito.
Zaku Iya Kallon Wannan Bidiyon.
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bayani Na Nafisat Abdullahi Tare Da Bayyana Cewa Hausawa Sune Kan Gaba Wajen Gulma Da Munafurchi.
Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannam Labarin:
An Gayyachi Umar M Shareef Wajen Tsokanar Yan Boko Haram Kalli Bidiyon
Ku Karanta Wannan Labarin:
Asirin Wasu Samari Ya Tonu Yadda Suka Sace Wata Budurwa Suke Lalata Da Ita Tsawon Sati Biyu
Ku Karanta Wannan Labarin:
Tirkashi Shigar Adam A Zango Kurkuku Shine Ya Bata Masa Suna A Duniya