Tirkashi Shigar Adam A Zango Kurkuku Shine Ya Bata Masa Suna A Duniya
Tirkashi Shigar Adam A Zango Kurkuku Shine Ya Bata Masa Suna A Duniya

Fitaccen Jarumin Film Din Hausa Adam A Zango Ya Bayyana Abunda Ya Bata Masa Suna A Duniya, Yayin Hirarsa Da Gidan Jaridar BBC Hausa Acikin Shirin Daga Bakin Mai Ita.
A hira da aka yi da Adam A Zango cikin shirin daga bakin mai ita na wannan satin ya bayyana abubuwa da suka shafi rayuwar sa da har kar film da abubuwa da dama inda ya bayyana abin da yafi Faranta ransa shine dansa na fari da ya yiwa Ali Nuhu takwara.
A lokacin basa yawan samun sabani ya kuma bayyana shigar sa kurkuku a matsayin abin da ya fi bakanta ransa duk da ba wani dadewa yayi a ciki ba amma ko yanzu ya wuce ta prison sai gaban sa ya fadi.
Ga wadanda basu sani ba ko wayanda suka mantaAdam A Zango shine jarumi na farko da hukumar tace finafinai ta aiki gidan gyaran hali karkashin shugabancin Abubakar Rabo a Shekarar 2007 sakamakon sakin Album din waka mai suna Bahaushiya
Bayan wasu kwanaki jarumin ya fita sakamakon daukaka kara da aka yi.
Haka zalika a cikin hirar Adam A Zango ya bada
labarin wata budurwar sa da ya dinga nunawarashin kulawa a sanda fana son shi sai da ta dainasonshi kuma shi ya dawo yana sonta inda ita kuma
ta tai masa tijara a ta yaba shi baya ga haka Adam A
Zango ya bayyana da zarar ya samu sana’ar da ke
kawo masa rufin asiri-fīye da film zai ajiye film ya
fara ta.
Duk dai a cikin hirar A Zango ya bayyana yadda
yaran sa ke masa butülei su tafi sundawo yakuma.sake karbar su ya kuma yi albishir da sabon
shirin sa na Farin wata da ke shirin zuwa ga masu
kallo a watan gobe.
Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Bakinsa.
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo Da Kuma Tarihin Adam A Zango, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Bayan Rashin Lafiyar Maryam Yahaya Yanzu Wani Bidiyonta Ya Sake Bulla Mai Ban Mamaki
Ku Karanta Wannan Labarin:
Yanzu Aka Bayyana Silar Lalacewar Rayuwar Maryam Yahaya Ta Hanyar Asiri
Ku Karanta Wannan Labarin:
Bayan Zargin Asirin Da Akayiwa Maryam Yahaya Yanzu Wani Bidiyo Ya Bulla Nata