An bayyana wani boyayyan sirri ga wata jarumar kannywood akan bin bokaye bin maza da yiwa daraktoti asiri

An bayyana wani boyayyan sirri ga wata jarumar kannywood akan bin bokaye bin maza da yiwa daraktoti asiri

Sabbin jarumar masana’antar kannywood wanda suke tasowa a yanzu wanda jaruman anfi haskaka su a shirin mai dogon zango wato Sesies.

Jaruman sun yiwa wata abokiyar abin da bai dace ba a dandalin TikTok inda sukayi layi daya -daya suna la’antar ta tare da bayyanawa al’umma abin da jarumar gake aikatawa marar kyau.

Sun bayyana wasu munanan halayen jaruna da suka hada da zuwa wajan bokaye da asirce-asirce bin maza da darktoti, inda kuma zargin jarumar tana warin jiki da warin baki.

Amma duk wannan cin mutucin da suka yiwa jarumar hakan bai sa sun kama sunan ta ba amma sun fadi cewa jarumar tasan kanta,

Sai dai wasu na ganin kamar jaruman sun bar baya da kura akan wannan abin da sukayi domin kamar suna tonawa kansu asiri ne, domin kuwa suna fadin wani abu da ake zargin wasu jaruman kannywood da aikatawa.

Ga dai bidiyon nan domin ku kalla.

Karanta wannan labarin.

Uba Da Dansa Suna Nemana Da Aikata Zinah A Saudiyya Cewar Wata Budurwa

Karanta wannan labarin.

Bayyanar sabuwar bidiyon jaruma Maryam Yahaya ya janyo mata cece-kuce a wajan jama’a

Karanta wannan labarin.

Wai Meyasa Samarin Yanzu Basa Son Mace Sai Dai Suyi Lalata Da Ita Wata Budurwa Takawo Korafi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button