Bayyanar sabuwar bidiyon jaruma Maryam Yahaya ya janyo mata cece-kuce a wajan jama’a
Bayyanar sabuwar bidiyon jaruma Maryam Yahaya ya janyo mata cece-kuce a wajan jama'a

Kamar yadda kuka sani Maryam Yahaya ficacciyar jaruma ce a masana’antar kannywood wanda ta dauki lambobin yabo tun daga farkon shigarta masana’antar har kawo yanzu.
Idan baku manta ba jaruma Maryam Yahaya tasha fama da rashin lafiya a kwanakin baya da suka wuce, inda har jama’a suke zaton asiri aka mata duba da yadda jarumar ta daukaka a masana’anyar ta kannywood.
Bayan cece-kucen da aka sha yi akan rashin lafiyar jarumar daga baya kuma sai aka gano abin da yake damunta akan wannan rashin lafiyar da take.
A yanzu kuma Allah ya bawa jarumar lafiya inda har take wallafa hotuna da bidiyo a shafinta na sada zumunta Instagram, ko kuma abokananta su dora ko gidan jaridu.
Sai a yau kuma muka sami wata bidiyon jarumar wanda tayi a manhajar TikTok wanda samari da ‘yan mata suke sheka ayarsu a manhajar wajan wallafa bidiyoyin su.
Inda mukaga jarumaf ta wallafa wata bidiyon ta tana mamin din wata waka kamar yadda zakuji abin da ake fada a cikin wakar, hakan yasa jama’a suka fara yiwa jarumar cece-kuce akan wannan bidiyon data wallafa.
Ga bidiyon nan sai ku kalla kai tsaye.
Karanta wannan labarin.
Wai Meyasa Samarin Yanzu Basa Son Mace Sai Dai Suyi Lalata Da Ita Wata Budurwa Takawo Korafi
Karanta wannan labarin.
Subahanallahi: An kama wani karamin yaro da yake sace kananan yara yana biyan bukatar sa da kudin
Karamta wannan labarin.
Wata Sabuwa Mai Yayi Zafi Yadda Kawayen Amarya Suka Sa Ango Ya Saki Amaryarsa A Daren