Fim din Fanan wanda muka shirya ya kafa tarishi a masana’antar kannywood, cewar tsohuwar jaruma Mansurah Isah
Fim din Fanan wanda muka shirya ya kafa tarishi a masana'antar kannywood, cewar tsohuwar jaruma Mansurah Isah

A shekaran jiya tsohuwar jaruma Mansurah Isah ta fara haska fim din ta mai suna Fanan a sabuwar sinimar Platinum dake Zaria Road a Kano inda al’umma da dama suka halarci wajan.
Kannywood box office kamfanin da suke bayyana kididdiga ga kudin da aka samu a sinima na kowanne shirin fim, sun bayyana fim din Fanan ya kawo kudi kimanin Naira N1,245,500.
A rana ta farko da aka fara haskaka fim din inda Mansurah Isah ta bayyana kudin da ta samu Naira N8,000,000 a alluna na musammam wato private screen.
Inda Mansurah Isah ta cika da murna wanda a yanzu haka da hada zunzurutun kudi Naira N9,000,000, baya ga wanda ta samu a alluka na kamfanoni wanda tace a kalla fim din zai fada kudi sama da Naira miliyan 20M, a cikin murnar da take ta fadi cewa fim din Fanan ya kafa tarihi a masana’antar kannywood.
Ga bidiyon nan domin ku kalla kuji cikekken labari.
Karanta wannan labarin.
Karanta wannan labarin.
Ginin Beni Mai Hawa 25 Daya Rushe Dauke Da Mutane Acikinsa A Jihar Lagos
Karanta wannan labarin.
One Comment