Hukumar hanasha da fatauci miyagun kwayoyi ta Jan horiyar nijar (OCRTIS) Takama wasu kwayoyi adamagaram Wanda ke kan iayaka da Nigeria.
Hukumar hanasha da fatauci miyagun kwayoyi ta Jan horiyar nijar (OCRTIS) Takama wasu kwayoyi adamagaram Wanda ke kan iayaka da Nigeria.

Hukumar hanasha da fatauci miyagun kwayoyi ta Jan horiyar nijar (OCRTIS) Takama wasu kwayoyi adamagaram Wanda ke kan iayaka da Nigeria.
A Yammacin yaune muka Sami saban rahoto da kasar nijer Wanda hukumar dake yaki da fatauci da miyagun kwayoyi sukayi nasarar Kama wasu masu Safarar miyagun kwayoyi.
Hukumar yaki da fatauci da shan miyagun ƙwayoyi ta Jamhuriyar Nijar OCRITIS, ta ce ta kama mugayen kwayoyi a wani yanki na jihar Damagaram da ke kan iyaka da Najeriya.
OCRITIS ta bayyana hakan ne a wani taron manema labarai da ta yi a yau Litinin a Yamai.
Hukumar ta gabatar wa manema labarai wasu mutum uku ne dukkan su ƴan Nijar a matsayin wadanda aka kama da sama da kilo 100 na tabar wiwi, da kudi da wayoyin hannu damota da sauransu.
Hukumar Ocritis ta ce ta yi nasarar bankado wannan gungun na ƙasa da kasada ya shahara wajen fataucin miyagun kwayoyin bisa kwarewa da kuma jajircewar jami’anta.
Mataimakiyar babban mai shigar da kara na kasa Maidamma Hadizatou ta cewannan gungun yana aiki ne tsakanin kasashen Najeriya da Togo da Benin da Ghana da kuma Nijar.
Gungun kan yada zango a Nijar ne kasancewar akwai masu sha da dama inda sauran kuma ake zarcewa da ita kasashen ketare.
Sannan ta kokawa kan yaddajihar Damagaram ke neman zama sabon yankin fataucin kwaya daga Najeriya zuwa cikin Nijar domin ketarawa da ita kasa shen waje.
Hukumar ta kuma yi kira ga al’umma da ta ba su goyon baya wajen daƙile irin wannan yunƙuri na neman ɓatawa ko lalata tarbiyyar matasa ta hanyar sa ido da kula.
Ta ce hakan zai tabbatar wa matasan makomar kirki a gobe da kuma neman taimako wajen bankado ire-iren wadannan manyan masu fatauci da sai da kwayoyin.
KU KARANTA WANNAN:
‘yan Bindiga sun kashe mutum Daya sun Kuma tattare mutane sama da dari 100 ya yin ibadarsu Coci.
Uba Da Dansa Suna Nemana Da Aikata Zinah A Saudiyya Cewar Wata Budurwa
Lalle Nijeriya Ta Baci Bidiya Yadda Wasu Daliban Makaranta Ke Gudanar Da Assembly A Cikin Ruwa
Tirkashi wani saurayi ya Rataye kansa saboda rashin karfin iya saduwa da mata.
Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.