Lalle Nijeriya Ta Baci Bidiya Yadda Wasu Daliban Makaranta Ke Gudanar Da Assembly A Cikin Ruwa

Lalle Nijeriya Ta Baci Bidiya Yadda Wasu Daliban Makaranta Ke Gudanar Da Assembly A Cikin Ruwa

Wani Al’amari Mai Ban Takaichi Shine Ta Yadda Aka Samu Bayyana Wani Bidiyan Daliban Makaranta Dake Gudanar Da Assembly A Tsakiyar Ruwa

Kamar Yadda Muka Sami Bidiyan Daga Shafin Jarumin Kannywood Sani Musa Danja A Bayyan Cewa Dalibai Ke Gudanar Da Assembly A Tsakiya Ruwa Saboda Rashin Kyakkyawan Mahalin Da Zasu Gudanar

Kamar Yadda Inda Kun Dubi Bidiyan Zakuga Yaran Suna Gudanar Da Assembly A Cikin Ruwa Da Kan Iya Haifar Musu Da Wata Cutar Domin Kana Ganin Bidiyan Kasan Ruwan Kasanta Ne

Koda Da Jarumin Kannywood Din Yaga Wannan Bidiyan Ciki Sauri Ya Wallafa Tare Da Yin Rubutu Kamar Haka ‘What Will You Say About This ..Me Zakuce Gameda Nigeria.

View this post on Instagram

A post shared by Sani Musa Danja (@realsanidanja)

 

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

Zan Iya Rasa Rayuwata Idan Baki Aureni Ba Wani Saurayi Ya Kamu Da Soyayyar Hadizan Saima Tsohuwar Jarumar Kannywood

Wata Sabuwa Mai Yayi Zafi Yadda Kawayen Amarya Suka Sa Ango Ya Saki Amaryarsa A Daren

Subahanallahi: An kama wani karamin yaro da yake sace kananan yara yana biyan bukatar sa da kudin

Zamu So Karben Ra’ayoyin A Sahen Mu Na Tsokaci Bayan Kun Kammala Kallon Wannan Bidiyan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button