Masha Allah: Jarumar kannywood Fati washa ta wallafa wasu zafafan hotunan ta da suka dauki hankulan masoyanta
Masha Allah: Jarumar kannywood Fati washa ta wallafa wasu zafafan hotunan ta da suka dauki hankulan masoyanta

Kamar yadda kuka sani Fati washa shahararriyar jaruma ce na masana’antar kannywood wanda tayi batan dabo ba’a ganin ta a shirin fina-finan kannywood a wannan lokacin.
Jarumar tayi sharafin ta shekarun baya da suka wuce har ma wasu suke ganin kamar tafi kowace jaruma jajircewa akan abin da aka dora ta a shirin fim.
Fati washa ta bayyana a shirin fina-finai da dama a masana’antar kannywood wanda suka dauki hankulan jama’a masu kallo, wanda ta dalilin fina-finan jarumar ta sami karin daukaka ga masoyanta.
Sai a yau kuma jarumar ta wallafa wasu sabbin hotunan ta a shafin ta na sada zumunta Instagram wanda ya dauki hankulan masoyanta.
Dama jarumar ta jima tana wallafa zafafan hotuna a shafin nata da suke burge al’umma.
Ga hotunan jarumar domin ku kalla.
Karanta wannan labarin.
Karanta wannan labarin.
Ginin Beni Mai Hawa 25 Daya Rushe Dauke Da Mutane Acikinsa A Jihar Lagos
Karanta wannan labarin.
Uba Da Dansa Suna Nemana Da Aikata Zinah A Saudiyya Cewar Wata Budurwa
One Comment