Masu garkuwa da mutane sun sace wani Babban limami tare da ‘ya’yansa Guda biyu a Abuja.
Masu garkuwa da mutane sun sace wani Babban limami tare da 'ya'yansa Guda biyu a Abuja.

Satar mutane a Nigeria saida kawai muce Allah yakawo mana karshan ta Ameen.
Kamar yada muka Sami cewa satar muta a wannan kasar ba abubane da yakefaruwa Tau ko gone kokuma jibi wannan Abu nafaruwa tun shekarun da suka wuce.
Kasancewar masu satar mutane na saatar mutanan da sukaa ga Dama dakuma Wanda sukaso.
Amma duk da haka sukan zabi mutane masu hannu da shuni Domin Dama garkuwa suke da su don su Sami wani abu.
Kwatsam a safiyar yaune muka tsinkayi wani labari a yanar gizo-gizo Wanda rahotan kecewa wasu barayin mutane sun save limami tare da yayansa a Cikin garain Abuja.
Babban limamin masallacin Yangoji da ke yankin Kwali a Abuja, Abdullahi Abubakar Gbedako mai shekaru 59 tare da ‘ya’yansa biyu, Aliyu Usman Abubakar mai shekaru 22 da Ibrahim Abubakar mai shekaru 11 sun shiga hannun masu garkuwa da mutane.
Kamar yadda Daily Trust ta ruwaito, wani makwabcinsu mai suna Shuaibu, ya ce lamarin ya auku a daren Juma’a wurin karfe 11:47 na dare yayin da aka sace shi.
Sun bayyana da yawansu dauke da makamai sannan suka kutsa gidan babban limamin.
Makwabcin nasa ya tabbatar mana da cewa masu garku da mutanan sun shiga gidan limamin sannan suka shafe wajan mintina talatin Suna harbi acikin gidan wanna daga baya suka fita.
Haka zalika babban dangidan limamin Wanda yabukaci a boye sunan sa yace masu garkuwa sun kirasu Wanda Kuma bayan sun Yi maga na dasu sukabukaco abasu kudi har naira miliyan goma.
A Yayin da muka tuntubi hukumar yansan da ta yankin maimagana da yawun Rundinar ‘yansandan ta bayyana aukuwar lamarin.
Zamuso mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin na satar mutane.
KU KARANTA WANNAN:
Mata tace Ta Saka Nake Yin Zinah Da Kananan Yara Mata Da Maza Cewa Wani Mutumi
Tofa Ana garkuwa da mutane a Nigeria amma a Iran wasuna na garkuwa da shafikan batsa.
Kada Kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.