Trending

Mata tace Ta Saka Nake Yin Zinah Da Kananan Yara Mata Da Maza Cewa Wani Mutumi

Dalilin Dayasa Nake Zinah Da Kanana Yara Matatace 'Yar Iska Mai Yin Lalata Da Maza Dayawa

Acikin Wata Gajeriyar Bidiyo Da Mukaci Karo Da Ita A Shafin Rigar ‘Yanchi, Mun Samu Labarin Wani Mutumi Mai Yiwa Yara Kanana Fyade Maza Da Mata.

Mutum Ya Bayyana Dalilinsa Na Fara yiwa Yara Fyade Maza Da Mata Ta Sanadiyyar Rashin Kulawa Daga Wajen Matarsa.

A cikin Bidiyon Da Tsawonta Bai Kai Minti Hudu Ba, Munga Yadda Asirinsa Ya Tonu Bayan Yayiwa Wata Yarinya Fyade.

Amma Kuma Da Ake Tuhumarsa Ya Bayyana Cewa Matarsa Ce Take Tafiya Yawon Karuwanchi Da Samari Barkatai Bata Bashi Lokacinta Shiyasa Yake Yiwa Yara Kanana Fyade.

Asirinsa Ya Tonu Ne Bayan Kamashi Da Akayi Da Wata Yarinya Karama Wanda Batafi Shekara Goma Ba Yana Lalata Da Ita, Sannan A Kwanakin Bayan Antaba Zarginsa Da Yiwa Dan Yayansa Fyade Namiji Ga Bidiyon Dai Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani:

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo Da Kuma Irin Munanan Abubuwan Nan Dasuke Faruwa A Yanzu Musamman Yankin Arewachin Nigeria.

Kada Ku Manta Idan Wannan Shine Karonku Na Farko Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Sati Biyu Dayin Aure Amarya Ta Fara Korafi Mijinta Baya Gamsar Da Ita A Kwanciyar Jima’i

Ku Karanta Wannan Labarin:

Kyawawan Hotunan Amarya Zahrah Nasiru Ado Bayero Da Angonta Yusuf Buhari Tun Bayan Aurensu

Ku karanta Wannan Labarin:

Bayan Rashin Lafiyar Maryam Yahaya Yanzu Wani Bidiyonta Ya Sake Bulla Mai Ban Mamaki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button