Advertisement

Subahanallahi: An kama wani karamin yaro da yake sace kananan yara yana biyan bukatar sa da kudin

Subahanallahi: An kama wani karamin yaro da yake sace kananan yara yana biyan bukatar sa da kudin

Jami’an tsaro na ‘yan sandan jihar Kano sun kama wani karamin yaro da yake sana’ar jari bola da kuma sace kananan yara.

A zahirin gaskiya irin abubuwan takaicin dake faruwa a Nageriya sunyi lalacewar da bazasu misaltu ba, kuma hakan yana samuwa ne wajan al’ummar kasa Nagwriya suna bada gudun mawar su wajan tabartarewar kasar.

Shi dai yanzu wannan kamarin yaron wanda yake sace kananan yaran babu zancen makaranta a a cikin rayuwar sa, balle ma ayi masa shaidai zai iya zama mutum na gari zuwa gaba.

Rayuwar yaron ta gama daukar hanyar lalacewa tun yana dan karamin sa, sannan kuma akwai yaran da suke rayuwa makamanciyar tasa a Nageriya wanda bazasu kirgu ba.

Yanzu dai zakuga jami’an hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Kano wato DSP Abdullahi kiyawa, a lokacin da yake magana da wannan karamin yaron mai satar kananan yara.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

Karanta wannan labarin.

Zan Iya Rasa Rayuwata Idan Baki Aureni Ba Wani Saurayi Ya Kamu Da Soyayyar Hadizan Saima Tsohuwar Jarumar Kannywood

Karanta wannan labarin.

Mata tace Ta Saka Nake Yin Zinah Da Kananan Yara Mata Da Maza Cewa Wani Mutumi

Karanta wannan labarin.

A cikin kwana 3 kacal mun sami ribar Naira miliyan daya da dubu bari biyu da arba’in da biyar da bari biyar (N1,245,500) a fim din mu mai suna Fanan, inji Mansurah Isah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button