Tirkashi wani saurayi ya Rataye kansa saboda rashin karfin iya saduwa da mata.

Tirkashi wani saurayi ya rataye kansa abishiyar kashu saboda rashin karfin iya saduwa da mata.

Tirkashi hakan nafaruwa a wasu lokuta da Dama kaji ance sun rataye kansu.

A safiyar yaune mukasamu wani rahoto Wanda ta hotan ke cewa wani matashi ya rataye kansa saboda rashin karfin iya saduwa da Mata.

Hukumar (NSCDC) ta bayyana cewa wani matashi ɗan shekara 22 mai suna Shuaib Idris ya kashe kansa a garin Gwanara da ke ƙaramar hukumar Baruten a Jihar Kwara saboda rashin ƙarfin iya saduwa da mata.

Hakan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da kakakin rundunar, Babawale Afolabi ya sanya wa hannu, kuma aka miƙa wa Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya (NAN) a Ilorin ranar Juma’a.

Sanarwar ta ce, ɗaukacin al’ummar da ke zaune a ginin Ankara Wooro, da ke Gwanara, sun shiga cikin makoki a ranar 28 ga watan Oktoba, yayin da aka gano gawar Idris, wani ma’aikacin NCE, wanda ya rataye kansa a jikin bishiyar Kashu.

Ya ƙara da cewa, an cire gawar daga jikin bishiyar aka kaita asibiti domin a gudanar da cikakken bincike, yayin da ake ci gaba da bincike.

To jamaa zamuso mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin na wannan matashi Idris da yarataye kansa Wanda yasan ko a musuluncine haramunne.

Domin Jin tabakinku zaku iya biyomu Kai tsaye ta sahinmu na tsaokaci.

KU KARANTA WANNAN:

Masu garkuwa da mutane sun sace wani Babban limami tare da ‘ya’yansa Guda biyu a Abuja.

Wata Sabuwa Mai Yayi Zafi Yadda Kawayen Amarya Suka Sa Ango Ya Saki Amaryarsa A Daren

Zan Iya Rasa Rayuwata Idan Baki Aureni Ba Wani Saurayi Ya Kamu Da Soyayyar Hadizan Saima Tsohuwar Jarumar Kannywood

Mata tace Ta Saka Nake Yin Zinah Da Kananan Yara Mata Da Maza Cewa Wani Mutumi

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button