Advertisement
Trending

Uba Da Dansa Suna Nemana Da Aikata Zinah A Saudiyya Cewar Wata Budurwa

Uba Da Dansa Suna Nemana Da Aikata Lalata A Saudiyya Cewar Wata Mata

A Wata Doguwar Bidiyo Da Mukaci Karo Da Ita Na Wata Bahaushiya Datake Aiki A Saudiyya Ta Bayyana Yadda Mahaifi Da Kuma Dansa Suke Nemanta Da Lalata.

Bidiyon Da Matar Take Bayani Wanda Wakilinmu Ya Kalla A Tsinake Yayin Da Shafin Alfurkan Wal Huda Tv A YouTube Suke Nadar Bidiyon Da Matar Ta Wayar Salula.

Mun Ga Yadda Matar Take Bayyana Rayuwar Datayi A Gidan Larabawa Wadanda Takeyiwa Aiki, Acikin Bayaninta Tace Mahaifi Da Dansa Kullum Suna Neman Ta Dayin Lalata Amma Taki Amincewa.

Sannan Ta Kara Dacewa Mahaifinne Ya Fara Neman Da Yin Lalata Amma Taki Yarda, Sannan Sai Dansa Wanda Shima Saurayine Amma Daga Karshe Mahaifin Ya Nemi Ya Aureta Ta Sanadiyyar Nuna Mata Dukiyarsa Da Yayi.

Bayan Taki Amincewa Yayi Mata Dukan Tsiya Da Abun Kwasar Shara Daga Karshe Ta Fito Waje Acikin Wani Yanayi Wanda Babu Wata Sutura Mai Kare Tsiraichi Ajikinta.

Zamu Nuna Muku Bidiyon Matar Datake Bayyana Abunda Ya Faru A Kasar Saudiyya Lokacin Da Sukaje Aiki Kamar Yadda Shafin Alfurqan Wal Huda Sukayi Hira Da Ita Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Bakinta.

Wannan Bidiyo Munaso Ku Watsashi Zuwa Sauran Kafafen Sada Zumunta Musamman Whatsapp Ko Facebook Domin Mutanenmu Hausawa Susan Halin Da Ake Ciki, Duba Da Kullum Ana Tura ‘Yan Aiki Kasar Saudiyya Domin Suyi Aiki A Gidan Larabawa Domin Samun Kudi.

Allah Ya Kara Kiyaye Mana Zuri’a Ameen Sannan Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyon, Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Masu garkuwa da mutane sun sace wani Babban limami tare da ‘ya’yansa Guda biyu a Abuja.

Ku Karanta Wannan Labarin:

A cikin kwana 3 kacal mun sami ribar Naira miliyan daya da dubu bari biyu da arba’in da biyar da bari biyar (N1,245,500) a fim din mu mai suna Fanan, inji Mansurah Isah

Ku Karanta Wannan Labarin:

Kungiyar da take fafutuka da cinhanci a Nigeria ta sake Kai Karan Shugaban kasa Muhammad Buhari kotu akan bacewar sama da naira biliyan 881 a ma’aikatun gwamnati da hukumomi 367.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button