Trending

Wai Meyasa Samarin Yanzu Basa Son Mace Sai Dai Suyi Lalata Da Ita Wata Budurwa Takawo Korafi

Wai Meyasa Samarin Yanzu Basa Son Mace Sai Dai Suyi Lalata Da Ita Wata Budurwa Takawo Korafi

Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Ana Wani Zamani Wanda Abubuwa Suka Tabarbare Tun Daga Soyayya Zuwa Zaman Aure.

Domin Kuwa Abun Biyu Yake Zama Zakaga Mace Kuna Soyayya Da Ita amma Matukar Baka Yi Mata Soyayyar Zamani Zata Daukeka A Matsayin Wanda Bai Waye Ba, Idan Bakayi Wasa Ba Daga Karshe Wannan Shine Silar Rabuwarku.

Amma Wannan Ba Wai Ga Kowacce Mace Bace Yawanchi Hakan Yafi Faruwa Ga ‘Yam Matan Dasuka Kai Minzalin Aure Kuma Damar Hakan Bata Samu Ba Daga Karshe Zuciya Zata Iya Daukan Wasu Su Dauki Wannan Halin.

Haka zalika Samarinma Yawanchi Akwai Wadanda Basa Soyayyar Da Addini Yace Sai Dai Suyi Soyayya Da Zasu Lalata Rayuwar Budurwar dasuka Hadu Da Ita.

Anan Kuma Wata Budurwa Ta Kawo Korafin Yadda Duk Namijin Da Yake sonta Sai Ya Bukaci Lalata Mata Rayuwa.

A Wani Sako Datake Neman Shawara A Instagram Bayanin Ya Fara Kamar Haka;
Salam malama ina WaniYa aiki please hide id don Allah malama ajama maza kunne Wlh
abun yayi yawa Zaki ga ka hadu da namiji kana son shi tsakanin da Allah but shi ba haka bane jikinka yake so Wai she kara jiya nahadu da Wani fa Ranar da munkahadu harda min wa’azi don Allah na rike mutuncina.

But next time dayaxo wrina wai yake chi min yanaso nayi kissing inshe kuma yaushe zanbashi time ina yana son muje hotel mu huta abun yaban mamaki kinga ranar da munka hadu Wlh yanata min
wa’axi duk naga ya burgine haka kuma Wani yana sona shima d same abu da yafaru nee Wlh abun yana ban mmk dana tambaya qawata VWlh haka tacemin itama
take fuskanta Wani friend in yayana yana sona wlh malamna
ranar da munka hadu yanatacemin bana Bashi time ina sainace ba haka bane ba munahaduwa bawai shi ba haka yake nufi ba yana son muje inda Zamuhuta nee wlh ranar nayita kuka kamar na mutu
don Allah amusu wa’axi abunyana min ciwo Wlh.


To Allah Ya Kyauta Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Mummunan Al’amari Da Samarinmu Na Yanzu Suka Dauka Da Sunan Wayewa.

Zaku Iya Kallon Wannan Bidiyon Jarumar Kannywood Din A Swimming Pool Wato Adama Matar Kamaye Tacikin Shirin Dadin Kowa.

Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Subahanallahi: An kama wani karamin yaro da yake sace kananan yara yana biyan bukatar sa da kudin

Ku karanta Wannan Labarin:

Zan Iya Rasa Rayuwata Idan Baki Aureni Ba Wani Saurayi Ya Kamu Da Soyayyar Hadizan Saima Tsohuwar Jarumar Kannywood

Ku Karanta Wannan Labarin:

Mata tace Ta Saka Nake Yin Zinah Da Kananan Yara Mata Da Maza Cewa Wani Mutumi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button