Advertisement

Wata Sabuwa Bayan Faduwar Motar Dakon Taliyar Leda, Jama’a Sun Daka Wawa A Kaduna

Wata Sabuwa Bayan Faduwar Motar Dakon Taliyar Leda, Jama'a Sun Daka Wawa A Kaduna

Wata Sabuwa Inji Yan Caca Wani Al’amari Mai Ban Mamaki Da Yanayin Yunwa Shine Ta Yadda Muka Sami Wani Labarin Da Ke Nuni Da Cewa Bayan Wata Mota Ta Fadi Da Taliyar Leda Mutane Gari Suka Daka Wawa

Kamar Yadda Wani Shafi Suka Wallafa Labarin Sun Wallafa Cewa”Wasu Gundun Al’umma, Sun Daka Wawa Ga Taliyar Leda Bayan Babbar Motar Dakon Taliyar Ta Fadi Nan Warwas

Kafin Wata Wata Muatanen Gari Nan Take Kafin Ayi Kururuwa Wasu Daga Cikin Mutane Gari Sun Sa Wawa Ga Taliyar Ledar

Kamar Yadda Suka Bayyana Al’amarin Ya Faru Ne A Gari Kaduna Daidai Bay Pass Gadar Nasarawa

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

Ginin Beni Mai Hawa 25 Daya Rushe Dauke Da Mutane Acikinsa A Jihar Lagos

Hukumar hanasha da fatauci miyagun kwayoyi ta Jan horiyar nijar (OCRTIS) Takama wasu kwayoyi adamagaram Wanda ke kan iayaka da Nigeria.

 

Masu Sauraro Bayan Kun Karatan Wannan Labarin Muna Da Bukatar Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button