Wata Sabuwa Mai Yayi Zafi Yadda Kawayen Amarya Suka Sa Ango Ya Saki Amaryarsa A Daren

Wata Sabuwa Mai Yayi Zafi Yadda Kawayen Amarya Suka Sa Ango Ya Saki Amaryarsa A Daren

Wani Ango Ne Dai Ya Saki Amaryarsa Saki Daya A Daren Da Aka Kawota Tun Kafin Ya Shiga Daki

Hakan Dai Ya Biyo Bayan Da Kawayen Amaryar Ne Suka Kulle Kofa Suka Ce Sam Bazasu Bude Kofar Dakin Ba Sai An Biyasu Kudin Al’ada Ta Sayen Baki Har Naira Dubu Dari Biyu N200,000

Dajin Haka Sai Abokan Ango Suka Yi Ta Luguden Labba Da Kawayen Amaryar Don Neman Ayi Musu Sassauci , Bayan Da Angon Yaga Abin Yaki Ci Yaki Cinyewa Ga Dare Na Kara Tsawo Ana Bata Lokaci Tunda Kawayen Sun Kafe Kan An Biya N200,000 Ya Ga Dai Da Gaske Sukeyi, Sai Yace A Basu N30,000

Bayan An Kidayo N30,000 Akace Gashi Su Bude Kofar Sai Kawai Kawayen Amaryar Suka Kekasa Kasa Sukace Basu Yarda Ba, N30,000 Tayi Kadan. Don Haka Ba Zasu Bude Kofar Ba Sai An Karo

Daga Sai Ango Ya Kira Amaryarsa A Waya Sau Biyu Ita Kuma Taki Daga Wayar Angonta

Abinka Da Kaddara, Aikuwa Cikin Fushi Sai Angon Ya Dauki Wayarsa Ya Turawa Amaryarsa Sakon Karta Kwana Wato(Test Message) Cewa Na Sakeki Saki Daya.

Kafin Kace Kwabo ! Kawayen Sun Bude Kofar Kowa Ta Gudu Gidansu Suka Bar Amarya Da Sallami Cikin Bakin Ciki

Tu Iyaye Da Amarya Dai A Dauki Darasi Domin Kawa Wataran Munkuwa Ce Gashi A Sanadin Wani Kudi Kin Batawa Mijinki Ran Da Allah Ma Bazai Barki Ba Domin Irin Wayannan Bidi’ar Sune Suke Bata Zamantakewar Aure

 

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

Mata tace Ta Saka Nake Yin Zinah Da Kananan Yara Mata Da Maza Cewa Wani Mutumi

Zan Iya Rasa Rayuwata Idan Baki Aureni Ba Wani Saurayi Ya Kamu Da Soyayyar Hadizan Saima Tsohuwar Jarumar Kannywood

 

Shin Masu Sauraran Bayan Kun Nutsu Ku Saurari Wannnan Labarin Zamu So Karben Ra’ayoyin Ku A Sahen Mu Tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button