‘yan Bindiga sun kashe mutum Daya sun Kuma tattare mutane sama da dari 100 ya yin ibadarsu Coci.
'yan Bindiga sun kashe mutum Daya sun Kuma tattare mutane sama da dari 100 ya yin ibadarsu Coci.

Hare-Hare a Nigeria haryanzu bai kareba Wanda hanryan yanbindiga na kai hari wasu yankuna a Jihar kaduna.
Kamar yadda mukasani harin Yan Bindiga da masu garkuwa da mutane yazama abinda yazama a wannan kasar tamu ta Nigeria kwatsam mukasamu saban rahoto dakecewa yanbindiga sun shiga wata coci sun harbe mutum Daya sun Kuma kwashe mutane masu yawa.
Rabaran Hayab ya shaida wa manema labaranmu cewa lamarin ya faru ne a Cocin Emanuel Baptist da ke ƙauyen Kakkaudaji a wajen garin Kaduna a ranar Lahadi, yayin da mutane ke tsaka da yin ibada.
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana cewa tana kan tattara wasu bayanai game da sabbin hare-haren da aka ƙara kai wa bayan na cocin kafin ta fitar da sanarwa gaba ɗaya.
Bayanan da Dalatopnews ta tattara sun nuna cewa lamarin ya faru ne a daidai lokacin da mabiyan ke tsakiyar ibada a cikin cocin nasu, inda suka afka musu da harbe-harbe.
A baya ‘yan bindigar sun tarwasta tare da fattakar al’ummar yankin ƙauyen Kakkaudaji wanda ke kusa da Unguwan Ayaba, suka kuma mamaye shi bayan wani mummunan hari da suka kai.
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya a jihar ta Kaduna ta nuna rashin jin dadinta game da yadda ake yawan kai hare-hare tare da sace-sacen jama’a don neman kudin fansa a jihar, duk kuwa da matakan da gwamnatin jihar ke cewa tana dauka.
Baya da haka jiya Ana Cikin sujjada a cocin Yan Bindiga suka shugo kyauyan a Nan wata karamar coci tayara Nan da Nan suka Kona taman Yan a manner suka harbe mutum daya.
Wadanda suka ji rauni kuma suna asibiti a Kaduna.
Baya da haka sun kwashi mutane da yawa suka tafi da su daji, a yanzu muna jira mu ga me za a yi, in ji shi.
To jama’a zamuso mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin na wannan kuristocin da akakaiwa farmaki Domin Jin tabakinku zaku iya biyomu ta sahinmu na tsokaci katsaye.
KU KARANTA WANNAN:
Lalle Nijeriya Ta Baci Bidiya Yadda Wasu Daliban Makaranta Ke Gudanar Da Assembly A Cikin Ruwa
Wai Meyasa Samarin Yanzu Basa Son Mace Sai Dai Suyi Lalata Da Ita Wata Budurwa Takawo Korafi
Subahanallahi: An kama wani karamin yaro da yake sace kananan yara yana biyan bukatar sa da kudin
Tirkashi wani saurayi ya Rataye kansa saboda rashin karfin iya saduwa da mata.
Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.