Bayyanar Hoton Hadiza Gabon Rungume Da Danta Mai Shekara 18 Ya Janyo Cece Kuce
Tofah Ashe Hadiza Gabon Ta Haifi Saurayin Da Zai Kai Shekara 20

A Wata Wallafa Da Jaruma Hadiza Gabon Tayi A Shafinta Na Instagram Munganta Ta Rungume Wani Matashin Saurayi Wanda Akalla Zai Kai Shekara 18 Zuwa Ashirin Tare Da Bayyana Alakarsu Dashi Yadda Ta Bayyanashi A matsayin Danta.
Fitacciyar jarumar Film Din Hausa Hadiza Gabon Ta Masana’antar Kannywood Wanda Ta Dauki Lambobin Yabo Da Dama Ta Wallafa Wani Hoto Wanda Yaso Janyowa Cece Kuce A Shafinta Na Instagram.
Jarumar Ta Wallafa Hotonta Rike Da Wani Matashin Saurayi Wanda Akalla Zai Kai Shekara 18 Zuwa Ashirin Tare Da Bayyana Cewa Shine Danta.
Duk Da Dai Mutane Da Dama Sun Sani Jarumar Bata Da Wani Da Face Wata Karamar Yarinya Da Akwanin Baya Ta Wallafa Hotonta Na Murnar Cikata Shekara Bakwai.
Duk Da Wasu Sun Bayyana Cewa Wannan Yarinyar Da Take Wajan Hadiza Gabon Ba ‘Yartace Ta Cikinta Ba ‘Yar Riko Ce Wanda Aka Bata Tana Kula Da Ita.
A Yau Kuma Sai Muka Ga Jarumar Ta Wallafa Wannan Hoton Tare Da Cewa My Son Wato Dana.
Wannan Abun Yabawa Mutane Dayawa Mamaki Domin Ganin Girman Yaron Da Kuma Zaton Da Akeyiwa Shekarunsa, Kamar Jarumar Bata Jima Da Auren Da Za’a Ce Danta Yakai Wannan Shekarunba.
Amma Sai Dai Hausawa Suna Cewa Wani Abu Ko Yayankane Ya Haifi Da Zaka Iya Kiransa Da Danka Ko Kuma Kanenka Ko Kanwarka, Amma Sai dai Jarumar Batayi Wani Dogon Bayani aba Akan Wannan Hoton Domin Ta Bayyana Gaskiya Akan Abunda Mutane Suke Kokwanto.
Shin Kun Ganin Hadiza Gabon Ta Haifi Wannan Matashin?
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Hoto Na Jarumar Fina-finan Hausa Hadiza Gabon, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Wata karuwa tayiwa matar dadiro dinta duka akan takamasu tare.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Ginin Beni Mai Hawa 25 Daya Rushe Dauke Da Mutane Acikinsa A Jihar Lagos
Ku Karanta Wannan Labarin: