Biyo bayan tashin hankalin da ya barke a kasar Sudan an kashe mutanan Garin Samada mutum talatin 30 a kasar.

Biyo bayan tashin hankalin da ya barke a kasar Sudan and kashe mutanan Garin Samada mutum talatin 30 a kasar.

Fararan hular da aka kashe a kasar Sudan wata jiha yasa Shugaban kasar nuna rashin Jin dadina afili.

Kamar yada rahoto yanuna cewa hakika antabbatar da mutuwar fararan hula har mutane talatin 30 a jihar Warrap da ke tsakiyar kasar Sudan.

Fiye da fararen hula 30 aka kashe jiya biyo bayan tashin hankalin da ya barke tsakanin kabilu biyu a jihar Warrap da ke tsakiyar kasar Sudan ta Kudu.

Jihar Warrap ita ce mahaifar shugaban kasar, Salva Kiir.

An samu tashin hankali a wurare da dama a jihar, ciki har da lardunan Tonj-North da Tonj-East, wadanda a baya-bayan nan aka yi ta samun rikici.

Ministan yada labarai na jihar Warrap, Ring Deng ya shaidawa manema labarai cewa mutane 29 sun jikkata a rikicin da ya shafi al’ummomin makwabta uku.

Ring Deng ya ce ana cigaba da kokarin karfafa tsaro a yankunan da ba su da kwanciyar hankali domin shawo kan lamarin da ke tabar barewa cikin sauri.

To jama’a zamuso mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin na wannan kasa ta Sudan Domin Jin tabakinku zamuso kubiyomu kaitsaye ta sahinmu na tsokaci Domin Jin ra a yinku Akan aukuwar lamarin na fadan labilu.

KU KARANTA WANNAN:

yauche ranarmu ta ‘yan jarida ta Duniya ga Kasashen da aka fi kashe ‘yan jarida a duniya

Zamu Fito Tsirara Mu Mamaye Tituna Nan Da Kwanaki Bakwai Idan Har Gwamnatin Nijeriya Bata Biya Mana Bukatar Yankin Mu Ba

Saboda Shirin kota kwana Gwamnatin kasar chaina ta shawarci Yan kasarta da sutanaji Abinci.

 

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button