Advertisement
Trending

Budurwar Data Zagi Malaman Addini Kuma Tace Suna Aikata Zina Yanzu Ta Nemi Gafararsu

Budurwar Data Zagi Malaman Addini Kuma Tace Suna Aikata Zina Yanzu Ta Nemi Gafararsu

Idan Baku Manta Ba A ‘Yan Kwanakinnan Wani Bidiyo Yayi Yawo A Kafafen Sada Zumunta Na Wata Budurwa Wanda Ta Zagi Malamai Gaba Daya.

Asalin Bidiyon Ta Wallafa A Shafinta Na TikTok Sannan Sai Mutane Suka Fara Daukan Bidiyon Suna Wallafawa A Shafukansu Na Sada Zumunta.

Acikin Bidiyon Budurwar Ta Bayyana Cewa Malaman Dasuke Bayar Da Fatawa Akan Matan Banza ‘Yan iska Wanda Hakan Yana Saka Bacin Sunan Mace Daga Karshe Ta Rasa Mijin Aure Ya Tayar Da Kura Duba Da Wasu Kalamai Datayi Acikin Bidiyon.

Kalaman Da Budurwar Tayi Ya Janyo Cece Kuce Duba Da Yadda Tayiwa Malamai Jam’i Kuma Ta Fadi Wasu Kalamai Wanda Cin Zarafi Ne Ga Malam Addini Baki Daya.

Acikin Bayaninta Cikim Fushi Ta Bayyana Cewa Su Wadannan Malaman Dasuke Cewa A Daina Auren Mace ‘Yar Iskan Ai Suma Suna Lalata ‘Ya’Yan Mutane.

Duk Dai Wannan Al’amarin Ya Faro Asaline Biyo Bayan Wata Bidiyo Na Wa’azi Da Shafin Nishadi Zallah A TikTok Suka Wallafa Na Malam Abdallah Gadon Kaya, Yadda Yake Bawa Samari Shawara Akan Aure.

Yadda Acikin Shawarar Ya Bayyana Cewa Kafin Ka Auri Mace A Tabbatar Dacewa Sai Tayi Jinin Al’ada Kafin A Daura Muku Aure Domin Hakan Yana Kawo Matsala, Musamman ‘Yam Matan Da Ake Yi Musu Zargin Zinace-zinace.

Duk Da Dai Wannan Kalami Na Malamin Bashida Laifi Kuma Yana Da Kyau Idan Mutum Zai Yi Aure Ya Nutsu Ya Zabawa ‘Ya’Yansa Uwa Ta Gari, Domin Gudun Halaka Ko Fadawa Matsanancin Halin Rayuwa.

Bayan Wannan Bidiyo Na Budurwar Ya Tayar Da Hankuka Ganin Cewa Anyiwa Maganarta Mummunar Fahimta A Cewarta, Sai Ta Sake Wallafa Wata Bidiyo Yadda Take Neman Gafarar Ubangiji Da Kuma Al’ummar Musulmai Kai Daya.
Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Bakinta.

Sannan Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo, Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Daga Karshe De Amaryar Da Angonta Yayi Mata Saki Daya A Daren Farkonsu Ta Tare Da Igiya Biyu Bayan Zaman Sulhu


Ku Karanta Wannan Labarin:

Bayyanar Hoton Hadiza Gabon Rungume Da Danta Mai Shekara 18 Ya Janyo Cece Kuce

Ku Karanta Wannan Labarin:

Wata karuwa tayiwa matar dadiro dinta duka akan takamasu tare.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button