Daga Karshe De Amaryar Da Angonta Yayi Mata Saki Daya A Daren Farkonsu Ta Tare Da Igiya Biyu Bayan Zaman Sulhu
Daga Karshe De Amaryar Da Angonta Yayi Mata Saki Daya A Daren Farkonsu Ta Tare Da Igiya Biyu Bayan Zaman Sulhu

Kamar Yadda In Bazaku Manta Da A Jiya Muka Kawo Muka Wani Labari Mai Ban Takaichi Ta Yadda Ango Ya Saki Amaryarsa A Daren Farko Kan Dalilin Mungayen Gawaye
Saide A Yau Mun Sami Labarin Cewa Bakanon Nan Da Yayiwa Amaryarsa Saki Daya Saboda Kawayenta Sun Ki Bude Kofa Tare Kin Daga Wayarsa Bayan Ya Kirata Yanzu Haka Ya Mayar Da Ita Bayan Anyi Zaman Sulhu
A Jiyane Dai Wani Ango Ya Rattabawa Amaryarsa Saki Daya Bayan Kawayenta Sun Kekashe Kasa Sai An Basu Naira Dubu Dari Biyu N200,000 Kafin Su Bude Dakin Amaryar
Hakan Yasa Abokan Ango Sukayi Musu Tayi Akan Zasu Bada Dubu Talatin Amma Yan Matan Amaryar Suka Ki Yarda Da Tayin Wanda Hakan Yayi Dalilin Da Yasa Ango Ya Kira Amaryar Tasa Sau Biyu Taki Dagawa
Kasancewar Bata Daga Wayar Ba Angon Ya Harzuka Ya Sambadawa Abar Kaunar Tashi Saki Daya
Sai Dai Yanzu Haka Bayan Zaman Sulhu Da Manya Suka Shiga Tsakani An Samu Daidaituwa Ango Ya Mayar Da Amaryarsa, Inda Yanzu Haka Amaryar Ta Tare Da Igiyar Aure Biyu
Allah Ya Kiyaye Sannan Kuma Amare Ana Lura Zaman Aure Bawai Wasa Bane
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Zamu So Karbe Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci Game Da Wannan Al’amarin Da Ya Faru Tsakanin Amarya Da Angonta.
One Comment