Rahama Sadau tayi nisa: Kalli wasu sabbin hotuna data wallafa a shafinta da masoyanta suka tofa albarkacin bakin su a kai
Rahama Sadau tayi nisa: Kalli wasu sabbin hotuna data wallafa a shafinta da masoyanta suka tofa albarkacin bakin su a kai

Tun lokacin da jaruma Rahama Sadau ra dawo daga kasar India ta fidda wani sabon salo na wallafa hotuna a shafinta na Istagram wanda hakan yake nuna cewa jarumar ta sake samun wayewar kai.
Shahararriyar jarumar masana’antar Kannywood da Nollywood da Bollywood, wanda take yawan wallafa sabbin hotuna wato Rahama Sadau.
Wanda al’umma suke yawan cece-kuce akan hotunan da take wallafawa basu dace da koyarwar addinun ta ba, sannan kuma takan sanya wata sarka a kafar ta da jama’a suke magana akai.
Rahama Sadau ta tayi fice wajan wallafa hotuna a shafin na sada zumunta da suke janyo mata cece-kuce ba tun yanzu ba.
Domin jarumar a kwanakin baya da suka wuce ta wallafa wasu hotuna da sukayi silar korarta daga masana’antar kannywood, wanda hakan ya janyo aka batanci ga Fiyayyan Halitta S.A.W.
Sai yau kuma muka sami wasu sabbin hotuna a shafin jarumar inda ta wallafa su sanye da wasu kaya da zasu iya janyo mata cece-kuce kamar yadda aka saba mata.
Ga hotunan a kasa domin ku kalla.
Karanta wannan labarin.
Abunda Zai Hana Mace Shiga Aljannah Ko Tana Sallah Idan Har Ta Mutu Tanayi
Karanta wannan labarin.
Karanta wannan labarin.
One Comment