Saboda Shirin kota kwana Gwamnatin kasar chaina ta shawarci Yan kasarta da sutanaji Abinci.
Saboda Shirin kota kwana Gwamnatin kasar chaina ta shawarci Yan kasarta da sutanaji Abinci.

Gwamnatin kasar China ta fitar da wata sanarwa inda ta buƙaci al’ummar ƙasar da su tanadi kayan abinci domin kaucewa ɓacin rana.
A Yammacin yaune mukasamu saban rahoto daga shafuka Da dama na Kafar Sada zumunta Wanda rahotan yake nuna cewa Gwamnatin kasar chaina na gargadin Yan kasa da su tabbatar da sun Sami Abinci kafin wani lokacin.
Sanarwar ba ta bayyana ainihin dalilin da ya sa ba, amma kasar China na ci gaba da yin amfani da tsauraran matakan daƙile cutar korona, tare da taƙaita yawan mutane da ke fita.
Akwai kuma damuwa kan samar da kayan lambu bayan ruwan sama da aka tafka da ba a saba gani ba ya lalata amfanin gona.
Farashin ya yi tashin gwauron zabi a ‘yan makwannin nan.
Sanarwar ta bukaci hukumomin yankin da su tabbatar da samar da abinci tare da daidaita farashi.
Gwamnatin ƙasar China ta daɗe tana fargabar cewa ƙarancin abinci na iya kawo cikas wajen gudanar da mulki.
To jama’a zamuso mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin na kasar chaina Wanda take bawa yankasarta shawara dasu nemi Abinci Nan da wani karamin lokaci.
A har kullum nine naku A.Usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews.
KU KARANTA WANNAN:
Budurwar Data Zagi Malaman Addini Kuma Tace Suna Aikata Zina Yanzu Ta Nemi Gafararsu
Bayyanar Hoton Hadiza Gabon Rungume Da Danta Mai Shekara 18 Ya Janyo Cece Kuce
Wata karuwa tayiwa matar dadiro dinta duka akan takamasu tare.
Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.
One Comment