Zamu Fito Tsirara Mu Mamaye Tituna Nan Da Kwanaki Bakwai Idan Har Gwamnatin Nijeriya Bata Biya Mana Bukatar Yankin Mu Ba

Zamu Fito Tsirara Mu Mamaye Tituna Nan Da Kwanaki Bakwai Idan Har Gwamnatin Nijeriya Bata Biya Mana Bukatar Yankin Mu Ba

Wasu Fusatattun Matan Neja-Delta A Karkashin Kungiyar Fafutukar Matan Neja-Delta (WWMD) Sun Baiwa Shuagaban kasa Muhammadu Buhari Wa’adin Mako Guda Daya Kaddamar Da Kwamnatin Gudanarwa Na Hukumar Raya Yankin Neja-Delta Ko Kuma Su Fito Zanga-Zanga Su Mamaye Titunan Yankin A Tsirara Ba Kaya A Jikinsu Ba Tare Da Wata Matsala Ba

Mambobin Kungiyar WWND Da Suka Hada Da Masu Fafutuka Masu Ra’ayi Da Kwararru A Fadin Jihohi Tara Na Yankin, A Wata Sanarwa A Ranar Litinin Bayan Wani Taro Da Sukayi A Garin Fatakwal Na Jihar Ribas , Sun Koka Da Cewa An Dauki Mutanen Yankin Ba Komai Ba Kuma Abin Banzatarwa Da Dadewa Anyi Watsi Dasu Matakai Daban Daban

Mayan Yanki Nijar-Delta Tare Da Rakiyar Yan Kungiyar Intergrity Freind For Truth And Peace Intiative (IFTPI) Da suka Halirchi Taron Domin Basu Goyon Baya, Sun Ce Rashin Samar Da Wata Kwakkwarar Hukumar NDDC Ya Kara Jefa Yankin Cikin Talauci Saboda Su Ke Cikin Wahala

Shugabar Hukumar Ta WWND One Nwadighi Wadda Ta Karanta Sanarwar A Karshen Taron Tace Hakurin Matan Ya Kare Don Haka Suka Kuduri Aniyar Yin Wani Abu A Kan Halin Da Suke Ciki

Wani Bangare Na Sanarwa Yace Abin Takaichi Mazan Mu Da Ubanninmu Sunyi Kasa A Gwiwa Sunyi Barchi Yayin Da Yankinmu Ke Cikin Duhun Rashin Cigaba A Daidai Wannan Lokaci

Akan Haka Mun Rike Da Sanata Godswill Akpabio Mai Kula Da Harkokin Neja Delta Da Cikakken Alhakin Tabarbarewar Al’amuran Yankin

Muna Bukatar Gwamnatin Tarayya A Cikin Kwanaki Bakwai Masu Zuwa Ta Samar Da Kwamitin Gudanarwa Na NDDC Ciki Harda Majalissar Bada Shawara Ga Gwamnonin Hukumar Daidai Da Ta Tanadi Dokar NDDC Idan Aka Kasa Yin Haka Bamu Da Wani Zabi Face Mu Fito Zanga Zanga Mu Mamaye Titunan Yankin Neja- Delta Tsirara Don Mu Nuna Fushi Da Bacin Rai

Zamu Fito Tsirara Mu Dage Akan Hakkinmu A Matsayinmu Na Masu Daukar Nauyin Yankin Mu In Yaso Su Shirya Su Kashe Mu Duka

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

Wata karuwa tayiwa matar dadiro dinta duka akan takamasu tare.

Sheikh Ahmad Gumi ya soki Gwamnatin shugaba Buhari da cewa kada su ayyana ‘yan bindiga a matsayin ‘yan ta’adda

Bidiyan Wani Sabon Salon Da Abokan Amarya Da Ango Suka Fidda A Wajen Biki

 

Daga Karshe Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci Gane Da Wannan Dayen Aikin.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button