Advertisement

An tsinci wani jariri a filin Bol a Cikin Garin kaduna.

An tsinci wani jariri a filin Bol a Cikin Garin kaduna.

Tisntar jariri abune Wanda yazama ruwan dare a wannaa kasar tamu ta Nigeria.

Kamar yadda muka Dani a kwanakin baya mun kawo muku cewa acikin Jihar jigawa munkawo muku rahotan wanda wata Mata tajefa danta a sokawe.

Irin wannan nafaruwa ayankuna da Dama a fadin kasarnan Baki Daya.

Wanda a yaune maka tsinkaye wani rahoto Yana yawo a Kafar Sada zumunta Wanda rahotan yanuna cewa an tsinci jariri a Cikin Garin kaduna.

Wanda  daga baya humar Dake kula da gidan marayu tayi magana Wanda take cewa.

Babu wanda yake da ikon ɗaukar yaro ya bayar, shi ya sa muke da dokoki. Dokokin Kaduna sun tanadi cewa duk wanda yake son ɗaukar yaro daga kowane gidan marayu ko kuma wanda aka tsinta dole ne ya sanar da gwamnati domin yaron na gwamnati ne.

Idan mutum yana so ya riƙe yaron zai zo ma’aikatarmu, ya karɓi fom ya cike sannan kwamatin majalisar zartarwa ya tantance cewa ya cancanta a ba shi kuma a yi masa nasihohi.

“Idan sun i doka za mu ba su ita…dole ne sai mun yi taka-tsantsan saboda ba kowane yaro ne muke so a fita da shi ƙasar waje ba domin ba mu san me za a yi da shi ba.

Kwamashiniyar ta musanta batun da waɗanda suka tsinci jaririyar suka yi cewa ‘yan sanda sun ƙi karɓar jaririyar, inda suka ce matar ta je ta riƙe ta.

To jama’a zamuso mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin na jifar da jariri a wasu yankuna da hakan take faruwa.

KU KARANTA WANNAN:

Mutane bakwai 7 da Yan bindiga suka kashe a Jihar Taraba DPO na Jihar yace Garin ba Jihar Taraba bane.

Yanzu Wani Bidiyon Maryam Yahaya Na Sharholiya Ya Bulla A Shafin Tiktok

Yanzu-Yanzu: Wani mutumi ya yiwa budurwar data zagi Sheikh Abdallah Gadon kaya kaca-kaca

Bidiyan Yadda Ake Gudanar Da Bikin Soja A Gidan Sojoji Tare Da Abokansa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button