Babban abin da yake janyo mutuwar shine soyayyar shan minti da mace zata bawa namiji kanta kafin aure

Idan akwai abin da za’a bayyana shi a matsayin abin da yake kashe aure to soyayyar shan minti za’a kawo, domin akwai saurayi da budurwar da suke neman junan su kafin aure.

Domin hakan ya zama ruwan dare a wannan zamani da kume ciki yadda mata da maza suke kusantar junan su tabe-taben junan su domin biyan bukata, wani lokacin har ma takai ga sunyi jima’a kafin suyi aure.

Sai dai kuma hakan yana kawo rashin zaman lafiya bayan anyi aure sakamakon rashin yarda da juna da ma’auratan zasuna yiwa junan su.

Amma har yanzu an kasa gane dalilin da yasa samari da ‘yan mata suke wannan soyayyar ta shan minti kafin aure,

Domin kuji cikekken bayani akan wannan soyayyar ta shan minti kafin aure, sai ku kalli bidiyon dake kasa domin zakuji bayanin da malam Abdallah yake tare da Fauziyya.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

Karanta wannan labarin.

Karatun Al’Qurani ne yaceci fasinjojin da akatare a Hanyar Barno Wanda sukayi awun gaba da kiristocin Dake motocin da suka tare.

Karanta wannan labarin.

Rahama Sadau tayi nisa: Kalli wasu sabbin hotuna data wallafa a shafinta da masoyanta suka tofa albarkacin bakin su a kai

Karanta wannan labarin.

Abunda Zai Hana Mace Shiga Aljannah Ko Tana Sallah Idan Har Ta Mutu Tanayi

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button