Ficacciyar mawakiya Di’ja ta bada gudun mawarta ga sabon fim din da aka haska, Fanan, nara budu saba’in da biyar N75,000

Ficacciyar mawakiya Di'ja ta bada gudun mawarta ga sabon fim din da aka haska, Fanan, nara budu saba'in da biyar N75,000

A yau ne muka sami wani saban labarin daga shafin sada zumunta na tsohuwar jarumanr masana’antar kannywood, Mansurah Isah, kamar yadda labarin ya fara da cewa.

Tsobuwar jarumar masana’antar kannywood wanda ta fitar da sabon fim din ta mai suna Fanan, wanda aka haska shi a cenimar Platinum dake jihar Kano ta bayyana cewa.

Hadiza Salma Bello Olo wacce aka fi sani da Di’ja ta bada gudunmawar katin shiga kallon fim din Fanan “Free Tickets” na zunzurutun kudi har naira dunu saba’in da biyar N75,000.

Kamar yadda bayanin ya nuna cewa, dama tsohuwwar jarumar sun jima da Di’ja aminan juna ne wanda abotar su tayi kyau sosai da son juna da kirki tsakanin ta da abokinyar tata Di’ja.

Yadda har ta bada labarin yadda suke mu’amala da abokiyar tata Di’ja a matsayin mace mai son mutane da sanin darajar zaman tare.

Ga hoton kudin da Hadiza Salma Bello Olo ta bawa Mansurah isa.

View this post on Instagram

A post shared by Mansurah Isah (@mansurah_isah)

Karanta wannan labarin.

Yanzu-Yanzu: ‘Yan bindiga sun shiga har cikin jami’ar babban birnin tarayya Abuja sun kwashe Dalibai

Karanta wannan labarin.

Subhanillahi Wani Matashi Ya Kashe Kansa Saboda Tsananin Damuwar Da Ta Yi Masa Yawa A Katsina

Karanta wannan labarin.

Yanzu Malam Ya Bayyana Azabar Da Za’ayiwa Mace Mai Karin Gashin Kanta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button