Karatun Al’Qurani ne yaceci fasinjojin da akatare a Hanyar Barno Wanda sukayi awun gaba da kiristocin Dake motocin da suka tare.

Karatun Al,Qurani me yaceci fasinjojin da akatare a Hanyar Barno Wanda sukayi awun gaba da kiristocin Dake motocin da suka tare.

Wasu Yan Boko Haram da ake tunanin yan kungiyar ISWAP ne sunkai wani mummunan Hari a Jihar borno.

Kamar yadda kafafan yada labarai da Dama suka tabbatar da cewa Yan ta addan suntare motocin Dake Safarar daga damaturu Zuwa Mai duguri ta masu kawo Ngamdu damaturu sunkuma Dauke matafiya da Dama sunshiga dasu daji.

Yanbindigar ba iya mutocin haya suka tare ba harda sauran motocin gidama Wanda a kalla sun tare motoci sun Kai kimani takwas Wanda sukayi a wungaba da mutanan Dake ciki.

Rahotan ya bayyana cewa lamarin yafrune ajiya talata da misalin karfe 3:00 Wanda ya farune a hanyar gadar tamsu kawu da wani gari na Ndamdu a Jihar borno.

Baya dahaka wata sa’a damutanan suka taka shine duk yawancin mutanan sun haddace alkur Ani shiyasa suka sakesu Amma sun tare mutum uku Wanda ake zargin kiristocine.

Wani tsojun jami’in maaikatar gonna Wanda ke Jihar Barno Yana Daya daga Cikin mutanan da aka Kama Wanda ya shaidawa manema labarai aukuwar lamarin.

To jama’a zamuso mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin na Jihar Barno Domin Jin tabakinku zaku iya biyomu kaitsaye ta sahinmu na tsokaci.

A harkulum nine naku A.Usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews.

KU KARANTA WANNAN:

Rahama Sadau tayi nisa: Kalli wasu sabbin hotuna data wallafa a shafinta da masoyanta suka tofa albarkacin bakin su a kai

Biyo bayan tashin hankalin da ya barke a kasar Sudan an kashe mutanan Garin Samada mutum talatin 30 a kasar.

 

Abunda Zai Hana Mace Shiga Aljannah Ko Tana Sallah Idan Har Ta Mutu Tanayi

yauche ranarmu ta ‘yan jarida ta Duniya ga Kasashen da aka fi kashe ‘yan jarida a duniya

 

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button