Mutane bakwai 7 da Yan bindiga suka kashe a Jihar Taraba DPO na Jihar yace Garin ba Jihar Taraba bane.

Mutane bakwai 7 da Yan bindiga suka kashe a Jihar Taraba DPO na Jihar yace Garin ba Jihar Taraba bane.

Mutane bakwaine suka mutu ajihar taraba Yayin kaiwani saban farmaki a kauyan nga karamar humar Lau.

Manyan shafikan jaridu sun rawaito cewa Yan bindigar sunshiga Garin Akan mashina wajan misalin karfe takwas 8:00pm nadare.

Bayan Yan bindigar sunshiga Cikin Garin suka budewa jama’ar Garin wuta Wanda sukayi kan Mai’u jawabi Wanda shine kowa yayi ta kansa.

Yan bindigar dasuka Kai Hari sun Hallaka mutane bakwai 7 Wanda sunjikkita mutane dayawa a Yayin harin da sukakai.

A wani rahotan daga Daya daga Cikin mazaunan kauyan yatabbatar mana da cewa wannan shine Karo nafarko da maharan suka shigo kauyansu.

Batan maharan sunshugo Sunyi wannan ta asar muka tarwatse Zuwa Cikin daji don buya sabo da bamusan Yaya abun zai kasance ba.

Tofa Ana wannan saikuma kakakin run dinar Jihar tara ba DSP Usman Abdullahi ya baiyana cewa kauyan Nana Yana karkashin Jihar Adamawa ba Jihar taraba ba.

To jama’a zamuso mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin na Jihar Taraba da dakuma Adamawa.

Zaku iya biyomu kaitsaye ta sahinmu na tsokaci Domin Jin tabakin ku.

A harkulum Kuna tare Dani A.Usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews.

KU KARANTA WANNAN:

Ficacciyar mawakiya Di’ja ta bada gudun mawarta ga sabon fim din da aka haska, Fanan, nara budu saba’in da biyar N75,000

Yanzu-Yanzu: ‘Yan bindiga sun shiga har cikin jami’ar babban birnin tarayya Abuja sun kwashe Dalibai

Subhanillahi Wani Matashi Ya Kashe Kansa Saboda Tsananin Damuwar Da Ta Yi Masa Yawa A Katsina

Yanzu Malam Ya Bayyana Azabar Da Za’ayiwa Mace Mai Karin Gashin Kanta

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button