Yanzu-Yanzu: Wani mutumi ya yiwa budurwar data zagi Sheikh Abdallah Gadon kaya kaca-kaca
Yanzu-Yanzu: Wani mutumi ya yiwa budurwar data zagi Sheikh Abdallah Gadon kaya kaca-kaca

Kamar yadda kuka sani a kwanaki kadan da suka wuce wata budurwa ta bayyana a cikin faifai bidiyo inda take ciwa malamai mutunci akan wata fadakarwa da malam Abdallah Gadon kaya ya yiwa maza.
Fadakarwar da yayi ita kamar haka: Malamin yace duk namijin da zai yi aure ya kamata ya tsaya ya tabbatar da cewa matar da zai aura tayi jinin haila domin gujewa matsala.
Bayan wannan jawabi nasa sai budurwar ta bayyana a cikin bidiyo inda take fadawa malamin naganar da taba dace ba, har ma take cewa ai suma malaman suna neman ‘yayan mutane.
Sai kuma a yanzu muka sami wani faifai bidiyo daga tashar Murna hausa top Tv, inda wani matashi ya bayyana a cikin bidiyon yana maidawa budurwar martani akan abin data aikata.
Inda har yake jamata kunnne data daina irin wadannan abubuwan domin ita wacece da har zatana fadawa malamin wadannan maganganun.
Domin kuji martanin da wannan mutumin yake maidawa da budurwar game da munanan maganganun data fada akan malamai, sai ku kalli bidiyon dake kasa.
Ga bidiyon nan domin ku kalla.
Karanta wannan labarin.
Yanzu Wani Bidiyon Maryam Yahaya Na Sharholiya Ya Bulla A Shafin Tiktok
Karanta wannan labarin.
Bidiyan Yadda Ake Gudanar Da Bikin Soja A Gidan Sojoji Tare Da Abokansa
Karanta wannan labarin.